Ya rahimu kabarmu da Annabin rahama.
Khadija Santuraki Masoyiyar Masoya Annabi.
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Khadija Santuraki Masoyiyar Masoya Annabi., College & University, Abuja.
π³ SUNAN MATAYEN MANZON ALLAH ( S.A.W )π³
π 1. Khadijatu 'yar Khuwailid
π 2. Saudatu 'yar Zam'atu
π 3. Hafsah 'yar Umar
π 4. Aisha 'yar Abubakar
π 5. Zainab 'yar Khuzaimah
π 6. Zainab 'yar Jahshin
π 7. Juwairiyya 'yar Haris
π 8. Ummu Salama (HINDU)'yar Abu Umayyah
π 9. Safiyya 'yar Huyayyu
π10. Ummu habibah (Ramlatu) 'yar Abu Sufyan
π 11. Maimunah 'yar Haris
π³ SUNAN YA'YAYEN ANNABI ( S.A.W )π³
π 1. Ibrahim
π 2. Alkasim
π 3. Abdullahi
π 4. Zainab
π 5. Rukayyah
π 6. Ummu kulsum
π 7. Fadimatu
π³ SAHABBAI GOMA DA AKA YIWA BUSHARA DA ALJANNAH π³
π 1. Abubakar Assiddik.
π 2. Umar Dan Khaddab.
π 3. Usman Dan Affan.
π 4. Aliyu Dan Abi Dalib.
π 5. Dalha Dan Abaidullahi.
π 6. Zubairu Dan Awwam.
π 7. Abu Ubaida Dan Jarrah.
π 8. Abdurrahman Dan Aufu.
π 9. Sa'adu Dan Abi Wakkas.
π 10. Sa'idu Dan Zaid.
π³ SHIKA SHIKAN MUSULUNCI GUDA BIYAR π³
π 1. Tauhidi.
π 2. Sallah.
π 3. Azumi.
π 4. Zakkah.
π 5. Hajji.
π³ SUNAYEN WATANNIN MUSULUNCI : π³
π 1. Almuharram.
π 2. Safar.
π 3. Rabi'ul Awwal.
π 4. Rabi'ul Sani.
π 5. Jumadal Ula.
π 6. Jumadal Akhirah.
π 7. Rajab.
π 8. Sha'aban.
π 9. Ramadhan.
π 10. Shawwal.
π 11. Zulkidah.
π 12. Zulhijji.
π€ Ya Allahππ» duk wanda ya taimaka wajen yada wanan ilminπ¨βπ©β don wasu su amfana;
π€ Ya Allah ka haskaka rayuwarsa da annurinka,
π€ Kasa yayi kyakkyawar karshe,
π€ Ka sashi a inuwar Al'arshenka ranar Alkiyama,
π€ Kuma ka shayar da shi ruwan Alkausara,
π€ Ya Allah ka sa mu ziyarci juna a gidan Aljannah,
Amin Summa Amin ππ»πππππππ.
π³ NAFILOLIN DA MANZON ALLAH YAYI KUMA YACE AYI. π³
Duk *wanda ya dabbakasu za'a gina masa gida a ALJANNAH .
π 1) Raka'a 2 kafin sallar asuba
π 2) Raka'a 4 kafin sallar azahar
π 3) Raka'a 2 bayan sallar azahar
π 4)Raka'a 2 bayan magariba
π 5) Raka'a 2 bayan sallar insha,
Abin ban sha'awa cikin lamarin musulunci shine;
π duk wanda yatura wannan zuwaga jama'a shima za'a bashi ladan duk wanda
yagani yayi wannan nafilolin.
Khadija Santuraki Masoyiyar Masoya Annabi. Send a message to learn more
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Abuja