Al Sayyadii Al Asrarul Shifa

Al Sayyadii Al Asrarul Shifa

Share

‎Gidan Fassarar mafarki binciken tauraro da asiran arziƙi.

Masanin Asiran Ruhi da Magungunan Musulunci Muna maganin cututtukan da suka gagara, da izinin Allah zaku iya nemana a Kira: 08102959735 | WhatsApp: 09125926615

20/08/2026

YADDA KULLEWAR TAURARO KE MAIDA RAYUWAR MUTUM BAYA: ga alamomi guda (12) Daya Kamata Ka Sani tun kafin lokaci ya qure maka

‎​Mutane da yawa suna rayuwa ne a cikin Duhun Ruhi ba tare da sun sani ba. Suna tunanin kaddara ce ko rashin sa'a alhali kuwa Tauraronsu ne a kulle ga wasu alamomi guda sha biyu wanda Idan har ka tsinci kanka kana fuskantar ko da ɗaya ko biyu daga cikin waɗannan alamomi guda 12, to tabbas rayuwarka tana buƙatar agajin gaggawa da binciken ruhi tun kafin lokaci ya ƙure maka 👇👇👇


‎(​1.) RASHIN TABBATAR ALHERI (Tawayar Nasara)

‎​Duk lokacin da wani babban alheri ya kusa tabbata a gare ka—k**ar maganar aure, samun aiki, ko karɓar kuɗi—sai ka ga abin ya ruguje ba tare da wani ƙaƙƙarfan dalili ba, a daidai lokacin da kake tunanin komai ya kammala.

‎(​2.) NAUYIN KAFAƊA DA BAYA

‎​Yawan jin kanka, ko wuyanka, ko ƙafaɗunka sun yi maka nauyi k**ar kana ɗauke da wani babban kaya, musamman idan rana ta fadi ko yamma tayi, ko da kuwa ba ka yi wani aikin ƙarfi ba.

‎(​3.( LALACEWAR KUƊI DA RASHIN ALBARKA

‎​Kuɗinka basu da tabbas ko albarka. Duk adadin kuɗin da s**a shigo hannunka, zaka rasa yadda aka yi s**a ƙare; baka taɓa gina wani babban abu mai daɗi dasu ba.

‎(​4.) BAƘIN JINI DA TSANA DAGA MUTANE

‎​Mutane suna jin haushinka ko su riƙa kyamatarka ba tare da ka yi musu komai ba. Ko da kana da gaskiya ko tsantsar alheri, ba kowa ke yarda da kai ba, kuma ana yawan nuna maka kyashi da wulakanci.

‎(​5.) MAFARKAI MASU BAN TSORO DA DUHU

‎​Yawan mafarkin tsohon gidan ku na ƙuruciya, mafarkin ana binka za a cutar da kai, ko ganin kanka a cikin ruwa, ƙazanta, ko daji. Wannan alama ce mai ƙarfi da ke nuna ruhinka yana ɗaure a wani wuri.

‎(​6.) KASALA DA RASHIN NUTSUWA

‎​Jin jikinka kullum cikin kasala da sanyin gwiwa. Duk lokacin da kayi niyyar yin wani abu mai fa'ida ga rayuwarka, sai ka ji gwiwarka ta yi sanyi sosai har ka fasa.

‎(​7.) ZAFIN TAFUKAN ƘAFA DA TSIKARA

‎​Jin zafi, tsikara, ko dumi mai ƙarfi dake tashi daga tafukan ƙafafunka musamman a lokacin da kake shirin kwanciya barci a daidai tsakiyar dare.

‎(​8.) MANTA ALHERI DA HAINCI

‎​Duk alherin da za ka yi wa mutum, da zarar ka gama, sai ya manta ko ma yayi maka sakayya da evil/mummuna. Kowa ka taimakawa sai ya juya maka baya ko ya zama maƙiyinka.

‎(​9.) RASHIN BARCI DA DAMUWAR ZUCIYA

‎​Yawan yin barci mai cike da firgita, tashin hankali a tsakiyar dare, ko kuma samun ƙuncin ƙirji da saurin faduwar gaba ba tare da wata cuta a jiki ba.

‎(​10.) YANKEWAR HANYOYIN KASUWANCI

‎​Duk wata hanyar neman abinci ko kasuwanci daka buɗe, a maimakon ta bunƙasa sai ta soma durƙushewa a hankali a hankali har ta rufe, alhali sauran mutane suna samun nasara a cikinta.

‎(​11.) TSANANIN SAƁANI A ZAMANTAKEWA

‎​Aure ko dangantaka bata ɗorewa cikin aminci. Yawan samun saɓani, faɗa maras dalili, da rashin fahimtar juna tsakaninka da abokiyar zamanka ko na kusa da kai.

‎(​12.) JINKIRI A DUKKAN AL'AMURA

‎​Kowa yana samun abin da yake nema a lokacinsa, amma kai naka yakan ɗauki tsawon shekaru yana jinkiri ko yana fuskantar cikas kafin a samu ɗigon nasara.

‎​DAN UWA KADA KA ZAMA MAƘIYIN RAYUWARKA!

‎Idan tauraronka a kulle yake, rayuwarka za taci gaba da kasancewa a baya yayin da takwarorinka suke cin nasara da cigaba.

‎​MATAKI ƊAYA KAWAI ZA KA ƊAUKA DOMIN SAKE BUDE KAN TURBARKA:
‎Shine ayi maka cikakken binciken tauraro, a gano tushen cikas ɗinka, da sanin hanyoyin ruhi da za kabi domin buɗe ƙofofin sa'arka da hasken rayuwarka!

‎​📞 DOMIN BINCIKE DA MAGANI:
‎Tuntube mu kai tsaye a DM ko ta hanyoyin sadarwa k**ar haka:
‎​📲 WhatsApp: 09125926615
‎📞 Kira Direct: 08102959735

‎​Al-Sayyadii (Al-Asrarul Shifa)
‎Masanin Taurari, Hisabi, Binciken Ruhi, da Magungunan Gargajiya.


🤲duniya ..

05/08/2026

IDAN KANA DA BUKATAR DA TAYI TSANANI
KAYI SALLA RAKA'A 2 KA ZAUNA KA KARANTA LI'ILAFI 41
SAI KA FADI BUKATAR KA, kwana 7 ake yi

05/08/2026

‎SHIN KA SAN ME YASA TAURARONKA YAKE DUSASHEWA? (MUTANE 20 KACAL SUMIN MAGANA YANZU ZAN MUSU BINCIKEN DALILI KYAUTA)

‎Shin ka taba tambayar kanka me yasa kake aiki k**ar bawa amma kake cin abinci k**ar tsuntsu? Mutane da yawa suna rayuwa ne a cikin duhu. Bincike shine fitilar da take haska maka inda kake takawa. Idan a yanzu kana samun N500 a rana, bincike ne zai nuna maka asirin dake toshe maka hanyoyin samun N10,000 ko fiye da haka a rana Sanin matsalarka shine rabin maganinta. Rashin bincike k**ar tafiya ne a cikin daji da daddare ba tare da fitila ba zaka iya fadawa rami a kowane lokaci!
‎​
‎A yau, Allah ya bani iko da izini na bude kofa ga mutane 20 kacal na farko. Zan yi muku binciken rayuwarku daki-daki KYAUTA. ​

‎(1)Zan gaya maka me ya faru da kai a baya. ​(2) Zan gaya maka halin da kake ciki yanzu. ​(Zan gaya maka abin da kake bukata don rayuwarka ta daidaita da dai sauran su
‎​
‎Idan kana so ka kasance cikin wadannan mutane 20 na farko, kayi share na wannan posting din da like sai kamin magana a DM yanzu
‎ko a ​📞 WhatsApp: 09125926615
‎ko ka kira ni 📞 : 08102959735
‎​Kada ka bari damarka ta wuce. Ni ne naku, Assayadii_Al _asararul_Shifa

‎Da zarar mutane 20 sun cika, zan rufe wannan damar. Sa'a tana zuwa ne ga wadanda s**a riga kowa fahimtar amfaninta.


‎ ​

Photos from Al Sayyadii Al Asrarul Shifa's post 04/08/2026

‎Alhamdulillahi A yau muna (4) ga watan August 2026

‎yauma dai k**ar kullum duk Wanda yasan ya tura kudin turaren aikin tasrifi a jiya da yamma ko da dare kuma ya turo da account number sa to zai iya duba bank nashi yanzu k**ar yarda na dauki alqawari Allah ya bani ikon cikawa Allah ya Baku ikon anfani dasu ta hanyar dai dai

‎Ina so kasani Rayuwar ka zata canza ne daga lokacin da kuka dena ganin faduwa a matsayin abin tsoro ko abin gudu ku kalli faduwa a matsayin damar auna kokarin ku da gwada sa'ar ku da kuma samun sabon ilim.”Duk wanda ya dage da kokari be sare ba watarana zai ga cikar burinsa,wanda kuma ya kwanta ya yi barci saidai ya gani a mafarkinsa.”


‎Ya Allah idan har aikin nan da nakewa bayin ka gaskiya to Ina Mai Roqon ka daka juyo da hankalin mutane zuwa gareni domin su fahimci gaskiyar dake tare dani Sannan ka cigaba da bani damar taimakon bayin ka, da wannan dama da ka aramini.Toh indai har da gaske kake aikin tasrifin kudi kakeso ba rainin hankali ba wallahi namaka alkawari zakaji dadi haduwa dani.



‎Da haka nake kiran ku da kuzo ayi muku wannan aikin na ((tasrifi )) wanda zaku samu dukiya tsaftatacciya wacce take samuwa daga tsarkakan sunayen ubangiji aikine me dunbin alkhairi kada kuy wasa da wannan damar da kuka samu a yanzu domin wata damar sau daya take zuwar wa bawa a rayuwa

‎a qarshe ina mai sanar daku duk me buqatar wannan dukiyar har yanzu qofa a bude take zaku iya tuntubata akan wannar number WhatsApp 👉0912 592 6615 ko ku Kira wannann 👉08102959735



Photos from Al Sayyadii Al Asrarul Shifa's post 16/07/2026

‎Alhamdulillahi yau muna 16/7/2026

‎yuma dai Kamar yarda nayi alqawari duk Wanda ya bani aikin sa na tasrifi daga sha biyu na rana zuwa yanzu Indai ya turo da account number sa Nasan zuwa yanzu yaga dukiyar sa a bank nashi Allah ya baku ikon anfani dasu ta hanyar data dace ...


‎Ina matuqar mamakin wasu daga cikin ku idan naga suna kokwanto ko musun wani abu da a kace Allah ake roqa abun ya tabbata. Mene ne abin mamaki a cikin ikon Allah? Kar ku manta shine Wanda muke bautawa Shine Mai bada nasara a dukkan ayyukanmu. Shine Ya halicce mu, Ya bamu ikon sarrafa jikinmu, Ya ba mu lafiya da hankali, sannan Ya shiryar da mu zuwa ga hasken Musulunci

‎Wannan yana nuna muku cewa duk wani abun da kuke gani yana faruwa a duniya, yana faruwa ne da izininSa da kuma ikonSa mara iyaka! abin da nake so ku fahimta da kyau shi ne: duk abin da aka danganta ga ikon Allah, to ya k**ata ku karɓe shi da cikakken imani mara rawa.

‎​Wannan aikin na Tasrifi da muke gudanarwa, ba wai da ikonmu ko wayonmu yake tabbata ba. A'a! Muna roƙon Allah ne da Kyawawan SunayenSa Tsarkaka (Asma'ul Husna), muna roƙonSa Ya nuna mana ikonSa akan wannan aikin. Idan kuma Ya amince, aikin ya tabbata! to banga abin mamaki ko shakka ga wanda ya yarda da girman Allah ba.

‎duk me buqatar wannan dukiyar har yanzu qofa a bude take zaku iya tuntubata akan wannar number WhatsApp 👉0912 592 6615 ko ku Kira wannann 👉08102959735

‎Al Sayyadii Al Asrarul Shifa..✍️

‎ ​ ​ ​
‎​ ​ ​ ​ ​
‎​ ​ ​

30/06/2026

‎SIRRIN SAUKE DUKIYA DAGA TASKAR UBANGIJI 🙏

‎Assalamu Alaikum Warahmatullah
‎​A yau, muna rayuwa ne a wani lokaci da mutane da dama s**a mayar da abin duniya shine ma’aunin komai, har ta kai ga sun manta da cewa ("Ilimi teku ne) kuma abin da mutum bai sani ba, yafi abin da ya sani yawa. Masu ƙaryata aikin Tasrifi da sauke dukiya daga taskar Ubangiji, sau da yawa rashin bincike ko rashin haɗuwa da kwararrun masana ne yake wahalar dasu ​

‎Ga wasu manyan hujjoji daya k**ata kowane mai hankali ya sani :

‎​Allah Madaukakin Sarki ya bayyana a cikin Alkur'ani me girma cewa Ya sanar da wasu bayinsa abin da wasu basu sani ba Misalin labarin Annabi Sulaiman (AS) da mutumin nan da yake da "Ilimi daga Littafi" (Asif bn Barkhiya). Shi wannan bawan Allah bai yi amfani da ƙarfin jiki ba, sai dai ilimin sirri, inda ya ɗauko karagar Sarauniya Bilkisu daga waje mai matuqar nisa a cikin ƙiftawar ido ​Idan har za a iya ɗauko karaga (kaya) daga wani gari zuwa wani gari ta hanyar sirrin asrarai, me zai hana a sauke dukiya daga inda Allah Ya adana ta zuwa hannun bawanSa?
‎​
‎​Allah Ubangiji Yayi alkawari a cikin littafinSa cewa: “Wanda yaji tsoron Allah, Allah zai samar masa da mafita, kuma Ya azurta shi ta inda baya tsammani (Suratut Talaq) //Min haisu la yahtasib// wannan "Inda ba a tsammani( tana nufin hanyoyin da hankalin ɗan adam ba zai iya fassara su ba. Aikin Tasrifi yana ɗaya daga cikin hanyoyin da Allah ya buɗewa wasu zababbun bayinsa domin sarrafa sirrin sunayenSa (Asma'ul Husna) don sauke wannan ni'ima.


‎​
‎​Masu ƙaryatawa suna kuskure wurin kiran kowane aiki na sirri da "tsafi". Aikin Tasrifi aiki ne na Karama da ilimin lissafi na asrarai (Abjad). Baya sabawa shari'a, muddin anyi amfani da sunayen Allah da ayoyinsa. Kamar yadda magani yake warkar da ciwo ta hanyar hikimar bincike, haka aikin Tasrifi yake magance talauci ta hanyar hikimar asrarai.
‎​
‎​Kowane ilimi ana tabbatar dashi ne ta hanyar "Sak**ako". Dubban mutane sun amfana, sun ga sauyi, kuma sun fita daga kangin talauci ta hanyar wannan aiki. In har abu yana bayar da sak**ako ga mutane daban-daban a lokuta daban-daban, ƙaryata shi ya zama taurin kai ne kawai, ba rashin hujja ba.
‎​
‎​Dukiya ta Allah ce, kuma Shine yake bayar da ita ga wanda yaso, ta yadda yaso. Kada ka takaita ikon Allah da takaitaccen hankalinka. Idan Allah ya bawa wani bawanSa ikon sanin sirrin yadda ake kiran dukiya daga taskokinsa, wannan falala ce ta Ubangiji.
‎​
‎Gaduk me buqatar wannan dukiyar har yanzu qofa a bude take zaku iya nemana akan wannan numbobin WhatsApp 0912 592 6615 ko A kira wannan kai tsaye 08102959735. domin Jin yanda tsarin aikin yake

‎Al-Sayyadii Al-Asrarul Shifa
‎Ilimi baya faɗa da jahilci, sai dai ya haske shi...✍️

27/06/2026

‎SHIN WANE HALI MUTUM YAKE SHIGA IDAN KAMBUN BAKA YAYI MASA ILLA AKAN TAURARINSA???.

‎Da farko Zakaga mutum ya taso da Arziki da Cigaba Amma zuwa Wani lokaci za'a nemi komai a rasa ya lalace (2) Mutum Zai shiga damuwa amma ya rasa Wanda zai iya taimaka masa duk hanyar daya k**a sai ta kubce.(3) Zakaga duk abinda mutum zaiyi sai ya Sha Wahala kafin yayi da kyar da kyar zaiyi(4) Mutum Zaiyi ta kokarin Neman mafuta Amma ko'ina yaje abin ba sauki.

‎(5) Zakaga Mutane Suna ja baya baya da Kai Da zaka nemi taimako ba me iya taimaka maka(6) Zakaga kana addu'a amma kullum lamarin sai Kara rikicewa yakeyi karasa mafuta.(7) Zakaga kana ta samun sabani da iyalinkaBa Zaman lafiya babu walwalar rayuwa (8) Zakaga koda yaushe cikin bashi da Neman taimako kake baka iya amfanar da kanka.

‎Bismillahir Rahmanir Raheem.
‎Zanso a gane cewar akwai Wani yanayi da mutum yake tsintar rayuwarsa game da mugun Sihiri na (Kambun baka) idan yayi Kamari a jikin mutum, ta yadda ko ta wane bangare abubuwa zasuyi zafi su (Kulle) mutum kaga Yana ta kokarin Neman mafuta kodayaushe amma lamarin ya tirje saima Kara Kamari da yakeyi.

‎MUYI NAZARI SOSAI:-
‎Babu shakka Yana daga cikin (Qaddara) Mafi Muni mutum ya Sami matsalar kambun baka a rayuwarsa, Wanda galuban hakan na faruwa ga wasu saboda baki da (Iyaye) sukeyiwa 'ya'yansu, Wasu Kuma kawai yawan (Ido da baki) na mutane ko makiya shine yake saurin Jefa mutum cikin wannan musifa ta kambun baka a rayuwa.Yana da kyau musani cewar akwai Wani yanayi Wanda idan kambun baka yayi TSANANI har ya Kai ga illata (Taurarin mutum) to zakaga hatta Addu'a mutum zaiyi tayi dan Neman mafuta Mai Makon asami canji sai dai kaga lamarin Yana Kara zafi komai Yana Kara kullewa.


‎Ta yadda zakaga mutum Yana da 'yan Uwa Yana da abokai Kuma sun San Yana cikin musifa da wahala, amma wlh babu me iya taimaka masa , Kuma Koda ya nemi taimakon sai dai ayi ta ja masa rai yau gobe jibi a haka har mutum ya hakura.Mafi yawan mutanen da suke da wannan matsalar zakaga a Cikin gida miji bashi da nutsuwa da Matarsa, haka ita Matar bata da nutsuwa da Mijinta kullum sai yawan hatsaniya ba Zaman lafiya. Haka Kuma Wani lokaci mutum zaiji hakan kawai k**ar kowa yayi masa lefi ya dinga Jin haushi da tsanar shiga cikin mutane ba gaira babu dalili.

‎Sannan Koda za'a taimaki mutum dan ya fita daga wannan matsalar to zuwa Wani lokaci haka zakaga ya sake fadawa cikin musifar komai ya kare. Mutum yayi ta daga kadarori Yana siyarwa dan Neman mafuta amma abu babu canji ba Nasara sai tafka asara Mugane idan mutum ya hadu da wannan matsalar ta (Kambun baka) sau tari kwakwalwar mutum kullewa takeyi ya kasa gane komai a rayuwarsa, sai dai kawai aga mutum yanayin rayuwa Yana Canja masa.

‎MU FAHIMTA SOSAI:-
‎Tabbas idan iyaye Suna fama da wannan matsalar to kuwa ba shakka haka zakaga ('ya'ya) Suma sun Sami matsalar ta yadda zakaga Yara Suna abubuwa na Kai co su dinga wahalar da iyayen, koma yaro Yana dauke dauke, ko shaye shaye kodai kaga Yara Suna yin wata (dabi'a) mara kyau.
‎Haka Kuma zakaga gida ya hargitse a rasa ta Ina za'a Sami mafuta. Akwai Wani yanayi Wanda idan kambun baka ya illata Taurarin mutum sai mutum ya dinga Jin k**ar ya kashe kansa ko Kuma ya dinga sake saken abubuwa marasa kyau a zuciyarsa Wani lokacin kaga hatta (Ibadah) da kyar mutum yake iya jurewa yayi.

‎Insha Allah Zan Cigaba da bayani nan gaba Musani ana gane wannan matsalar ta hanyar yin bincike sannan sai asan wane Magani ne zaiyi dai dai da matsalar. Sai Kuma a Kara addu'oi Wanda zasu taimakawa Magungunan Dan mutum ya Sami mafuta.

‎Kamin magana a DM ko WhatsApp a yanzu domin samun bincike da magani na gaskiya: WhatsApp: 09125926615
‎📞 Kira: 08102959735

‎​Al Sayyadii Al Asrarul Shifa – Masanin Taurari, Hisabi, da Fasa Zubin Kasar Jalabi na Musulunci.

‎ 🤲duniya ..

13/06/2026

‎ANYA KUWA KUN SAN GIRMAN MATSALAR DA KULLEWAR TAURARI SUKE HAIFAR MUKU A RAYUWA KUWA? 🤦‍♀️

‎​Mafi girman asarar da kullewar taurari take janyo mawa dan adam a rayuwa itace Tana sanya ka kashe dukiyarka, lokacinka, da lafiyarka gurin neman abu a zahiri, alhalin an riga an kulle shi a badini. Kuma muddin kofa tana kulle ta badini, to
‎komai bazai taba tafiya dai dai ba ga ​Wasu Daga Cikin Matsalolin Da Kullewar Taurari Ke Janyo Muku

‎​Asarar Hannu Da Tsiyayewar Kuɗi

‎Zaka ga mutum yana samun manyan kuɗi, amma kwanaki kalilan kuɗin zasu tsiyaye ta hanyoyin fargaba (k**ar rashin lafiya na ba-zata, ko lalacewar ababen hawa akai-akai). Kuɗi su daina zama a hannunka kwata-kwata, su riƙa fita ta hanyoyin da baka amfane su ba

‎​ Rugujewar Al'amura A Daidai Gaba Ta Ƙarshe:

‎Kuna daf da kammala yarjejeniyar kasuwanci, ko samun aiki, ko maganar aure ta kusa zama daram, sai kawai abun ya ruguje lokaci ɗaya ba tare da wani takaddama ko kwakwkwaran dalili ba.
‎​
‎Duhun Kwarjini Da Ƙyamata:

‎ Kullewar tauraro tana juyo da hasken jikinka ya koma duhu. Zaka ga mutane suna nuna maka ƙyamata ko rashin yarda ba tare da kayi musu laifi ba. Ko magana mai daɗi ka faɗa, a kunnen mutane juyawa take ta zama mai haushi.

‎​Kangen Aure Da Rigimar Cikin Gida:

‎Ga mata, zaka ga samari suna zuwa amma maganar dake tasowa bata kank**a. Ga masu auren kuma, sai kaga gidan ya koma gurin rigima, fushi, da rashin kunya akan abubuwa ƙanƙanana saboda baƙar iskar da ta shiga tsakanin taurarin ma'auratan.

‎​Matsalolin Jiki Na Badini:

‎Yawan jin nauyin gabobi (musamman da safe), faduwar gaba marar dalili, nauyin ƙirji, da matsananciyar kasala koda kuwa mutum baya aikin ƙarfi. Idan kaje asibiti, likitoci zasu ce maka babu kowace cuta a jikinka.

‎​Kada Ka Bari Shekaru Su Tafi Kana Kallon Kofofinka A Rufe!

‎​Zaman jiran matsala ta gyara kanta da kanta ba tare da ka nemi silar gyaran ba, shine mafi girman yaudarar kai. Kamar yadda idan yunwa ta k**a ka kake fita neman abinci, haka yake idan kangen badini ya shake maka hanyoyin samun kuɗi ko na farin ciki. ​Tashi yanzu ka nemi sanin silar kullewar taurarinka, ka wanke shi, ka dawo da hasken kwarjininka da albarkar rayuwarka!

‎​Al-Sayyadii Al-Asrarul Shifa
‎Masanin Taurari da Hisabi | Bincike da Magungunan Alkur'ani

‎📞 WhatsApp: 09125926615
‎📞 Kira: 08102959735


‎​

Want your school to be the top-listed School/college in Gombe?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Ohazu Karamar Hukumar Aba South (LGA): Jahar:
Gombe
450211