BARA TV

BARA TV Elle permet de de jouer plusieurs rôle.

12/10/2020
14/07/2020

SB boy

14/07/2020

Gaissouwa da fatan alkairi ga doukkan masoya na gida da wajé.

14/07/2020
Falalou Salifou Bara
14/07/2020

Falalou Salifou Bara

Binciken Da Muke Yi Wa Magu Alama Ce Dake Nuna Cewa Muna Yakar Matsalar Rashawa Da Gaske, Cewar Gwamnatin Nijeriya

Daga Comr Abba Sani Pantami

Sanarwar da kakakin shugaban Nijeriya malam Garba Shehu ya fitar, tace wadanda suke kallon binciken da ake yiwa Magu a matsayin gazawar ta wajen magance matsalar ta cin hanci, sun yi kuskure.

Fadar gwamnatin Nijeriyar ta kuma ce babu wanda ya fi karfin fuskantar hukunci bisa laifin da ya aikata, komai kusancinta da shi, ciki kuwa harda tsohon shugaban na EFCC, wanda tace ta bashi damar kare kansa da tuhume-tuhumen da yake fuskanta na sace wani kaso na makudan kudaden da aka kwato daga mahandama.

A ranar Juma’ar da ta gabata shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tabbatar da matakin dakatar da Ibrahim Magu daga shugabancin EFCC a hukumance, ‘yan kwanaki bayan gurfana gaba kwamitin bincike kan zarge-zargen almundahanar makudan kudade.

14/07/2020
14/07/2020

Ba Na Cin Haram, Cewar Minista Sheik Pantami

Daga Datti Assalafiy

Sheikh Dr Isah Ali Ibrahim Pantami Maigirma Ministan Sadarwa ya ce "ban taba cin haram ba, ban taba karbar haram ba, kuma ba na cin haram da sani na".

Malam ya taso gidan mutunci da tarbiyya na addini, tun yana matashi ya taso yana gwagwarmaya na neman ilmi da abin dogaro da kansa, yayi sana'o'i da yawa har Allah Ya kawoshi matsayin da yake a yau.

Allah Ka kare mana Malam, Ka karawa rayuwarsa da tamu albarka. Amin.

Adresse

Maradi

Téléphone

+22774185440

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque BARA TV publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'école

Envoyer un message à BARA TV:

Raccourcis

Partager