15/06/2026
*Season_2: Episode _1 anticipated Showcase @20:30 GMT @10:30 Saudi Time @2+mins @8:30pm Naija Time*🤗✨🥰🌹💯✨💖
Muna farin cikin gabatar muku da daya daga cikin manyan gonayen mu na kasa * Khadeejah Tahir Oumar jihar Kadunan Nigeria* amatsayin bakuwarmu ta farko awannan zagayen🤗✨🌹💯🥰💖
'yan uwa zasu taƴa mu yaada wanga alheri a status da sauran kafafen sada zumunta na zamani🤗💯💖✨🌹🥰🙏
kabari ayi ba kai🤗💯🌹✨👏😇💯