05/03/2023
"Karatun Tarihi da sanin falsafarsa, zai taimaka mana wajen sanin abubuwan da aka ɓoye da kuma rintsin da ya ɓuya mana wanda kuma yana da alaƙa da rayuwarmu na wannan zamani"
- Imam Shirazi (qs)
(Kalimah 353)