25/08/2026
Mu saurari Nasiha da Fadakarwa daga littafin WALS SAMANUL JANNAH, tare da Alaramma Mikaeel Bin Daud Attafseery.
A maimakon karatun da Dr. Zai gabatar na littafin Riyadhus Saliheen yau Talata, uzuri na tafiya ya sanya Mallam ba zai samu damar gabatar da karatun ba.
Allah Ya ba da ikon saurara da fahimta, Ya kuma bamu ikon aiki da shi.