Saqib Suleiman Alkadir الصفحة الثّاقِب

Saqib Suleiman Alkadir الصفحة الثّاقِب

Share

Seeking knowledge

Sufism Is My Soul,Maliki is My Faith and Sect of Al ash’ari,Proudly Muslim Sufism
صوفي الروح أشعري العقيدة المالكي مذهبي لدينّية إله
تتناول هذه الصفحة آداب المشي مع الناس مختلفة
Student of Law in Ghana / Entrepreneur

20/08/2026

Allah Yabamu Albarkan Sheikh Tijjani RTA

Hakikanin Tsatso Annabinmu

19/08/2026

Shin Najeriya ta taba tafkarsa kwa ?

18/08/2026

Mallam Malam Murtala Bello Sokoto ya fito da bin di garsa domin kare kai yayin zuwa wajen karatu.

Ki tashi daga barchi Yan Arewa 😁😍🇳🇬✅

18/08/2026

Maulud is a Sunnah of the Prophet and the Companions.

صلوات الله وسلام على نبينا المختار ❤️💕

Photos from ‎Saqib Suleiman Alkadir الصفحة الثّاقِب‎'s post 17/08/2026

Idan har Halifancin Ɗariƙar Tijjaniyya a Ƙasar Nijeriya ya zama wajibi, to Shehi Ash-Sharif Ibrahim Saleh Al-Hussaini shi ne mafi cancanta da dacewa da shi ta kowane fuska; domin ya tara sharuɗɗansa da kyar ake samun su tattare da wani daban, ma’ana ya ma ƙara da wasu cancanta da siffofi da suke sanya shi a gaba-gaba tsakanin wadanda ake kallo a wannan al’amari. Don haka, ban ga dalilin gabatar da wani shehi ko ɗansa da yake ƙasa da shi ba, alhalin akwai wanda ciko-cikonsa ya fi cika kuma ya haɗa duk siffofin da ake buƙata.

Sannan bayan shi sai Farfesa Ibrahim Maqari (Allah ya kare shi), kasancewarsa ɗan tsakiya a shekaru, kuma saboda cancantarsa da ƙazalika ƙarfin iliminsa, wa'azinsa, da tsara al'amuransa sun fi gaban mutane da dama.

Idan kuwa har waɗannan mutane biyu s**a ƙi ko ba sa buƙata, to a lokacin sai a koma ga wanda yawancin shuyukhi s**a haɗu a kansa, kuma zaɓensa zai fi kusa da daidai kuma ya fi nisa da janyo tsama ko saɓani.

نسأل اللهَ أن يجمعَ كلمةَ الشيوخِ على ما فيه خيرُ البلادِ والعباد، وأن يحفظَ علماءنا ويوفقهم لما يحبّه ويرضاه.

16/08/2026

ما أروع هذه التلاوة التهنيئية والدنا الدكتور محمد الأمين الفرضيّ (إيجورا - غانا🇬🇭

15/08/2026

Haɗin kan almajiran Sheikh ya fi batun ƙalifanci mahimmanci, domin batun ƙalifancin kullum sake rarraba kanmu yake yi.

14/08/2026

This is why I'm always proud as Ghanaian 🇬🇭 everywhere I Go

UNDER THE LEADERSHIP OF THE NATIONAL IMAM SHARUBUTU ,PEACE IS POSSIBLE IN GHANA

14/08/2026

Ashe ƙaɗiyar Khalifa Sani Shk. Abdulkadir ta sha ruwa kenan.

Want your school to be the top-listed School/college in Ejura?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Alhaji Kadiri
Ejura
POBOX40