Abdulrahman Haliru Sidi

Abdulrahman Haliru Sidi MSc in Synthesis, Catalysis and Sustainable Chemistry, University of Lyon, France. MSc in Applied Chemistry, UDUSOK. Founder: Murat Int'l Schools..

Founder: AbuHisham Foundation for Community Empowerment (AFOCEM). Qur'an Tutor / Chemistry Tutor🧪.

24/01/2026

Wato har da Testing na Echo ɗin kafin ya fara😅

21/01/2026

January salary

I am thrilled to share with you our latest publication on Dermal Gel Formulation of Guiera senegalensis (Sabara) Leaf Ex...
19/01/2026

I am thrilled to share with you our latest publication on Dermal Gel Formulation of Guiera senegalensis (Sabara) Leaf Extract: Development, Characterizations and Antibacterial Evaluation.

It was published at the Journal of the Drug Development and Industrial Pharmacy, United Kingdom, which was my Dissertation from Usmanu Danfodiyo (my second MSc.).

Below is a link for a free copy of the article, only 50 copies were given to me, so grab yours and share with colleagues.

Here is the link👇

https://www.tandfonline.com/eprint/T24X6ZCJ5J9Q4SSAB3DM/full?target=10.1080/03639045.2026.2614374

Regards

AbuHisham Sokoto

19/01/2026
FUSKAR SHANU________________________Dariya da murmushi ko sakin fuska yana ƙara lafiya a jikin ɗan Adam ta hanyar rage d...
19/01/2026

FUSKAR SHANU
________________________

Dariya da murmushi ko sakin fuska yana ƙara lafiya a jikin ɗan Adam ta hanyar rage damuwa da ƙunci.

Idan kayi dariya ko da ba cikin son rai ba, ga abinda zai faru:
________________________

Ƙwaƙwalwar ka zata harbo wasu sinadarai (Chemicals) kamar haka;
----------------------------

⚗️ Endophins: Sinadarai masu kashe zafi/raɗaɗi, hakan sai damuwar ka ta tafi ko ta ragu.

⚗️Dopamine: Sinadaran da ke Ƙarfafa kuzari da Annashwa, sai raunin ka ya ragu, ƙarfin ka ya ƙaru.

⚗️Seritonin: Sinadaran da ke daidaita yanayi da rage damuwa.

Yin dariya ɗaya, zaka samu amfani kamar yadda aka bayyana a wannan hoton👇👇👇.

Hadisi ya tabbatar da cewa Sakin fuska sadaƙa ne.

AbuHisham Sokoto🖊🖊🖊

Rabi Sallim-Sallim😢😢
18/01/2026

Rabi Sallim-Sallim😢😢

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji'un!
Lalle rashin imani da lalacewa sun kai iyaka. A kashe mutum 7 ko kusan haka da rana a cikin garin Kano? Arewa? Allah Shi kyauta.
Yaa Allah, duk wadanda s**a yi wannan mummunan aiki, na kashe wadandan yara tare da mahaifiyarsu, idan ba masu shiryuwa ba ne, Allah Ka musu mummunan sakamako irin na wanda ya kashe muminai.
Wadannan yara masu Albarka, Allah Ya sanya Aljannah ce makomarsu tare da sauran wadanda s**a riga mu gidan gaskiya. Allah ka bawa dukkan yan'uwansu da iyayen su hakurin wannan rashi mai tsanani.

Zuciya ta na cike da bakin ciki. Ido yana zubar da hawaye.

17/01/2026

Wato Nigeria akwai CAPACITY😅💪.

Ka duba matsayin ta a subscription na Islamic Development Bank Scholarship.

A wane mataki ka ga Nigeria a ƙasashen Musulunci na Duniya?.

Islamic Development Bank Scholarship 👇👇👇
17/01/2026

Islamic Development Bank Scholarship 👇👇👇

A 2024, Aboki na Rojān (Left) ya tambaye ni "ko ka san V. Osimhen?" Nace A'a. Yayi ta mamaki ace ban san shi ba kuma gan...
14/01/2026

A 2024, Aboki na Rojān (Left) ya tambaye ni "ko ka san V. Osimhen?" Nace A'a.

Yayi ta mamaki ace ban san shi ba kuma gani daga Nigeria na fito.

Sai yayi min bayanin cewa ai wani mayen ɗan ƙwallo ne dake buga wasa a Turkiyya.
Da yake shi ɗan Turkiyya ne.

Ni kallon ƙwallo bai cikin tsari na, bani da lokacin ta.

Adresse

Université Claude Bernard Lyon 1
Villeurbanne
69100

Téléphone

+2348087102585

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Abdulrahman Haliru Sidi publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'école

Envoyer un message à Abdulrahman Haliru Sidi:

Raccourcis

Partager