09/07/2022
Assalamu alaikum.
Muna wa yan uwa barka da sallah da fatan Allah ya maimaita mana, kuma muna mika godiyarmu ga wadanda Allah yabawa ikon halartar taron mika mulki da kuma launching na magazine.
Muna miqa godiyarmu ga wadanda s**ayi launching tare da sayan magazine, wadanda s**a hada da:-
1-Khalifa S Alhassan 50$
2-Malam Wa'alamu (shugaba dan fodio) 10,000 #
3-Mukhtr sheikh Mukhtar 10,000 #
4-Umar Sulaiman 200 junaih
5-Salim Idris Aliyu 100 juanih
6-Abdulbasit Koki 100 junaih
7-Yakubu Ya'u kunya 100 junaih
8-Malam bashir Aliyu Umar 100 junaih
Sannan game da farashin magazine ga wanda yake son mallakar tasa shine 100 junaih masry, za'a iya tuntubar wakilan kungiya don saya.
Note: munyi anfani da hotunan da kowa ya turo da kansa ne cikin magazine, duka wanda bega hotonsa ba to bai turo ba sanarwar da aka yi tayi tun watanni sa s**a wuce.