Zamfara state student's union Egypt

Zamfara state student's union Egypt

Share

student's no information

16/11/2025

Shin Ko ka san Zaka iya Zuwa Kasar Nan kuma kayi karatu a saukake idan kana iya daukar nauyin kanka Ko a dauki nauyin ka!

Abu (4) ne kake bukata:
1. Kayiwa kanka visa da ticket !
2. Zaka rika biyawa kanka haya da ciyarwa!
3. Zaka iya samun damar shiga jami’a ne gwargwadon mustawar ka a kasa da shekaru uku Ko fiye!
4. Kada ka turawa kowa kudinka har sai kayi bincike Domin kuwa( Azhar waqafi ce ba’a biyan kudi ) sai Abunda baka Rasa ba da bashida yawa!

Haka Zaka iya kawo yaronka yayi secondary har ya gama ya shiga jami’a!

Insha Allah idan na samu lokaci zanyi takaitaccen bayani akan yanda procedure din yake a clip !

Mutanen mu na zamfara an barmu a baya Sosai ayi kokari a shigo muna maraba daku!

Ga mai sha’awar Zuwa ko karin bayani ya tuntube ni ta:
+201015284375

Ko ka tuntubi wani na da ka sani kuma ka aminta dashi!

Imam AD

31/10/2025

Grand Egyptian Museum: Past reimagined, future inspired

Gobe ne za’a bude katafaren gidan tarihin Kasar Masar.



10/10/2025

Important Safety Announcement

*From the Desk of the NSUE President*

Dear Students,

As we continue to work diligently to ensure your safety and well-being, I would like to bring to your attention some recent incidents of police arrests. To minimize risks, please adhere to the following guidelines:

1. *Always carry your passport and Iqamah with you when going out.*
2. *Avoid storing people's documents (especially international passports) on your phone.*
3. *Avoid engaging in Abasiyyah unless it's for your personal immigration process.*
4. *Don't initiate transfer (tahweel) to another faculty until your Iqamah is valid and up-to-date.*
5. *If you haven't obtained your Iqamah yet, avoid going out unless absolutely necessary.*

If you encounter any issues, please don't hesitate to reach out to the following numbers:

*+201508218237*
*+201145299475*
*+201141894870*

Rest assured that we're working tirelessly to ensure your safety. Your cooperation and vigilance are greatly appreciated.

Stay safe.

Yasmin Ibrahim
PRO I
9th October 2025

E-signed:
Comrade Muhammad A. Folahan
President, NSUE

Co-signed:
Comrade Sh*tu Abbas Ubandawaki
General Secretary, NSUE

23/08/2025

The Grand Egyptian Museum (GEM)🪐

Photos from Zamfara state student's union Egypt's post 07/08/2025

New Alamein City, Egypt 🇪🇬

15/07/2025
Photos from Zamfara state student's union Egypt's post 15/07/2025

Alhamdulillah !
A madadin membobi Na wannan Kungiya mai Albarka,Muna taya dan’uwa Mal.Suraj Uthman Gusau murnar kammala Masters Defense nasa, daya gudana ayau 15 July 2025 a tsangayar Usul-deen fannin Kimiyar hadisi da ilmoman sa,a jami’ar Al-Azhar dake birnin Alkahira,Masar.

Muna fatan Allah ya amfani Al’ummar musulmi da iliminsa yasanya wa Rayuwa Albarka.

Signed:Secretary kunygiya Tasi’u mande .

14/07/2025

Wannan kungiya mai Albarka,tana gayyatar yan’uwa da abokan Arziki Zuwa halartar (Masters Defense) Na Sheikh Suraj Uthman Gusau,da Za ya gudana a gobe da misalin karfe 11 na safe.

Allah muke roko da yayi riko da harshen sa, yayi masa taufiki.

25/06/2025

*This is to notify to the public that admission registration into Egypt Universities begins tomorrow, Wednesday 25th Jun, 2025.*

Interesting Applicants can contact us, for their Admission/Scholarship process and other inquiries, Thanks.

@
*RM Consultancy*
*+201096649402*
Please do share with others.

Want your school to be the top-listed School/college in Cairo?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Cairo
002