09/08/2026
🕌📖
ALHAMDULILLAH!
An kammala Musabaqar Karatun Al-Qur’ani Mai Girma a Serti Baruwa, Gashaka L.G.A., ƙarƙashin jagorancin Malam Tahir Abubakar, a JIBWIS National Headquarters, Jos.
Muna taya dukkan mahalarta murna bisa ƙoƙari da jajircewarsu, tare da godiya ga malamai, masu shirya taron da duk waɗanda s**a bayar da gudummawa wajen ganin taron ya yi nasara.
🤲 Allah Ya karɓi ayyukanmu, Ya sanya Al-Qur’ani ya zama haske, shiriya da rahama a gare mu. Amin.
ga Agusta 2026 | 25 Safar 1448 AH