23/08/2026
First Aid Group of Jibwis Nigeria
INNAA LILLAAHI WA INNAA ILAAIHI RAJI'UN!!!
Daraktan Agaji na Kasa JIBWIS Nig. Engr. Mustapha Imam Sitti na sanar da 'Yan Agaji tare da sauran al'umar Musulmi rasuwar ALH. AHMAD IBRAHIM BAUCHI (Nat. Circular Bearer) wadda ya rasu yau Alhamis 20/8/2026.
Za ayi jana'izarsa kamar haka :
Wuri : JIBWIS Masjid Gwallaga, BAUCHI.
Lokaci : 4:00 P.m. (na yamma). Bayan Sallar La'asar, in Shaa Allah.
Ana bukatar addu'o'inku 'yan uwa masu albarka domin samun rahmar ALLAH (SWT).
Allah yaji kansa ya gafarta masa.
Dep. Nat. Pub. Sec.