Tsohuwar Taska

Tsohuwar Taska Taskar Tsofaffin Littattafai

KACICI-KACICIA wace shekara aka wallafa wannan littafin?Yaya sunan tauraruwar labarin?Mene ne jigon labarin?Barkan mu da...
22/04/2023

KACICI-KACICI

A wace shekara aka wallafa wannan littafin?

Yaya sunan tauraruwar labarin?

Mene ne jigon labarin?

Barkan mu da Sallah.
Da fatan an yi Sallah lafiya.
Allah ya maimaita mana.

18/04/2023

Barkan mu da shan ruwa 'yan uwa.
Allah ya karɓi ibadunmu.

28/04/2022

Barkan mu da wannan lokaci. Allah ya kar6i ibadunmu 🤲

07/03/2022

Assalamu alaikum jama'a. Barkanmu da war haka!

14/05/2021

Barkanmu da Salla!

Allah Ya maimaita mana. Shirin kacici-kacicinmu yana nan zuwa an jima in sha Allah.
Akwai kyaututuka, sannan akwai sharudda da ka'idoji.

09/05/2021

Barkanmu da war haka. Shafin Tsohuwar Taska yana sanar da ku cewa akwai shirin kacici-kacici lokacin Salla. A sha ruwa lafiya.

Mun gode.

02/11/2020
28/04/2019

Barkanmu da war haka.

Kawo sunayen littattafan zamanin da guda uku wadanda kake/kike masifar sonsu.

~* T S O H U W A R  T A S KA*~ALLAH SARKI WATARANLittafin Allah Sarki Wataran na Fatima Aminu Baba an fara wallafa shi a...
30/11/2018

~* T S O H U W A R T A S KA*~

ALLAH SARKI WATARAN

Littafin Allah Sarki Wataran na Fatima Aminu Baba an fara wallafa shi a shekarar 2003 a yanzu littafin yana da shekaru 15 kenan da haihuwa. An wallafa littafin a madaba`ar Al-Amin Bookshop Printing and Publishing Company. Manyan taurarin wannan littafi sun had`a da: Ladidi/Jamila, Malam Munir, Imran, Nuhu, Rahila, Kabir, Munnubiya, Safiya, Yarinye da sauransu.

Littafin Allah Sarki Wataran yana d`auke da jigon soyayya mai tsima rai da tausayi. Ya nuna jajircewa da muhimmancin ilmin `ya mace da zumunci da biyayya ga iyaye.

Ha`ki`ka tarihin rubuce-rubucen littattafan Hausa ba zai manta da wannan gagarumin littafin ba, domin ya k`ayatar a zamaninsa.

Allah Sarki Wataran ya yi dad`i, a nema a karanta, a sha labari!

08/07/2018


Barkanmu da Shan Ruwa.Tsohuwar Taska tana yi wa kowa fatan alheri. Kowa ya kawo mana wasu kalmomi daga wani tsohon litta...
08/06/2018

Barkanmu da Shan Ruwa.

Tsohuwar Taska tana yi wa kowa fatan alheri. Kowa ya kawo mana wasu kalmomi daga wani tsohon littafi mai dadin gaske wanda ba za ku mance da shi ba.

Misali kamar haka:

- "Wai wani auren shiri!" Daga littafin Gidan Zahra na Hassana Abdulkarim.

- "Mannir Falalu Bambaro Abokin Doki." Daga littafin Santsin Soyayya na Zuwaira Isa.

A huta lafiya!

Adresse

Kano

Heures d'ouverture

Lundi 09:00 - 17:00
Mardi 09:00 - 17:00
Mercredi 09:00 - 17:00
Jeudi 09:00 - 17:00
Vendredi 09:00 - 17:00
Samedi 09:00 - 17:00

Téléphone

07031922866

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Tsohuwar Taska publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Raccourcis

Partager