26/04/2026
(Assalamu Alaikum)
ADDINI NASIHA NE☝️
09/11/1447 A.H
"Wata rana bawai sai mutuwa ba muna raye ma muna ganin internet bazamu iya ba hawaba, shiyasa muyi amfani da damar damuke da ita ta hanyar da ya dace, wajan yin nasiha ko fadakarwa, domin musani wata rana za,a bijiro mana da abunda muka aikata daya bayan daya ".
*Yaa Ubangiji Allah ka inganta alkalumanmu ka saka ikhilasi a chiki aiyukan mu da maganganun mu*
11/03/2024
10/10/2023