Malam Sulaiman H. Muhammad Dp21

Malam Sulaiman H. Muhammad Dp21

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malam Sulaiman H. Muhammad Dp21, Tutor/Teacher, .

25/04/2026

Dp21 Bauchi, Da'awa Council.���

https://www.facebook.com/61557427764755/videos/1531447341242474/?app=fbl

📖📖📖Karatu Acikin Littafin.👇
(AssarimulBattar)👈

*Darasi Na (25)🎞️

Tareda.
(MAL. SULAIMAN .H. MUHAMMAD).

🕌🕌Masallacin Ummulmuminuna Nana Aisha (RA). Dp21 Fadaman Jaji, Behind Federal Secretariat Bauchi, Bauchi State.

*Tiktok Links 👇
https://www.tiktok.com/.sulaiman.ha?_r=1&_t=ZS-91PXMsFM0Iu

Aduk Ranar Asabar.
25/04/2026. 8/11/1447.

Allah Yabada Ikon Sauraro🤲

01/04/2026

Assalamu Alaikum Warahamatullahi Wabarakatuh,🤝

🔊🔊Ana Sanar Da Al-ummar Musulmi Cewa Insha Allahu Ranar Asabar . 04/04/2026 >>> 16/10/1447. (Malam Sulaiman Haruna Muhammad,) Zai Gabatar Da Muhadara Na Mata Mai Taken (Wacece Mijinta Jarumi)? 🕌🕌 A Masallacin Juma'a Dake Dp21 Fadaman Jaji, Bayan Federal Secretariat, Anan Cikin Garin Bauchi.

Da Misalin Karfe 🕙10:00 Daidai Nasafe.

'Ƴan Uwa Mata Ayi Koqarin Halarta Akan Lokaci,🕤 Kafin Malam Ya Zauna💺

Allah Yabada Ikon Halarta🤲.

19/03/2026

Ƙarin Bayani Akan Sallar Idi,

Tareda: Malam Sulaiman Haruna Muhammad.

🕌🕌Masallacin Ummulmuminuna Nana Aisha (RA) Dp21 Fadaman Jaji, Bayan Federal Secretariat Bauchi.

A Yau Alhamis 19/03/2026 / 30/09/1447.

15/03/2026

📖📖📖📖📖📖
Assalamu Alaikum Warahamatullahi Wabarakatuh,🤝

Alhamdulillahi !!! Alhamdulillahi !!! Alhamdulillahi.🙏

Kamar Yadda Muka Sanar Cewa Insha Allahu Yau Zamu Rufe Ramadan Tafseer Na Wannan Shekarar👇 1447/2026.
Alhamdulillahi Malam Yarufe Sai Wani Shekara Kamar Haka👇 1448/2027.

Muna Rokon Allah Yasakawa Malam Da Gidan Aljannah 🤲

Allah Yaqara Ilimi Da Basira🤲
Allah Ya-albarkaci Rayuwa, Iyaye, Da Iyalai.🤲

Mukuma Masu Sauraro Allah Yabamu Ikon Anfani Da Abunda Muka Koya Na Addini.🤲

Allah Yasakawa Kowannenmu Da Gidan Aljannah 🤲.

✍️media team.

Want your school to be the top-listed School/college?

Website