ATTA' UN

ATTA' UN

Share

Mun bude wannan fejin domin fadakarka da Taimakon juna e.t.c

21/02/2024

Assalamualaikum barkanmu da wannan lokaci

21/08/2021

Yin magana Akan Abunda zai jawo husuma ba burgewa bane (be wise)

04/07/2021

Alhamdulillah

04/07/2021

Asslamualaikum*HAKIKA WANI LOKACIN DAMA*

Takan zuwa ga dan Adam saudaya Arayiwa duniyata itace Ajin da nake daukar darasi a cikinta wani lokaci nasameshi da sauki wani lokacin kuma yakan yimin tsauri sosai Rayiwa kenan. Me zanyi dan cinye dukkan darasina ma'ana dai samun maki bin Allah da kaucewa fushin Allah ta hanyar barin saba masa Allah kayafe mana

*Ahmad Abu Amena👳🏻‍♂️😭😭😭*

26/03/2019

Did u hear crisis in Bauchi
Did u hear crisis in sokoto
Did u hear in Benue
Did u hear crisis in Adamawa or jos
Did u hail Buhari for that?
So why blame him for crisis in one state out of all states in Nigeria?
Pless muyima kanmu adalci Abu Amena

25/03/2019

Assalamu Alaikum gud day Kano state ina me jan hankalin jama a da su sarrafa fushinsu karya haifar musu da danasani

04/03/2019

ALHAMDULILLAH INA TAYA YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI MURNAR SHIGOWA NEXT LEVEL ALLAH YA YAI RIKO DA HANNUN SA Y KARESHI DA GA SHARRIN MAHASSADA DA MAGIA NIGERIA
Abubakar Ibrahim Abu #

06/08/2017

'Yan uwa muji tsoro Allah a duk inda muka samu kanmu

Want your school to be the top-listed School/college?

Website