Asararun Almajirai

Asararun Almajirai

Share

واعبدوا الله ولا تشركوا به شيعا

02/03/2022

SIRRIN SURATUL KAUSARI

kuma mujarrabi wallahi wannan sirrin yanada matukar tasiri da ban al'ajabi gawanda yake bukatar budin arziki dasamun alkhairai masu yawa kamar dan kasuwa ko ma'aikaci ko manomi kokuma wanda yake neman jari atakaice kawai duk mai neman yalwar arziki tako ina to yajaraba wannan aikin kamar haka
Bayan sallah ta bude addu'a sai ayi wuridin
SURATUL KAUSARI
Kafa 1100 tsawon kwana 10 sai ranata shadaya kuma sai ayi kafa 1000 yazama kafa 12000 kenan sai ayi sadakar waina mai yawa to insha allahu duk bukatar da aka tunkara da Wannan Sirrin zatabiya Alfarmar Shugaba saw

Nayi Izini ga dukkanin wanda yayi share zuwa group 1 Kacal Domin yan Uwa su Amfana

Allah kayimana jagoranci Acikin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

02/03/2022

SALATIN TUNAJJIINA

Gameda biyan bukata kowace irice insha allahu
Wannan sirrin mujarrabine akan kowace irin bukata idan kanada wata bukata muhimmiya komin girmanta ka duba girman allah idan kayi wannan sirrin insha allahu kome kakeso gun allah kogun wani za'asamu alfaramar manzon allah s.a.w
Za'ai sallah Nafila Raka'a 2 sannan ayi wuridin salatin tunjiina
Kafa 1000 kokuma kafa 1313 anayin aikin cikin dare to dasafe asamu waina wato masa dasiga ai sadaka to insha allahu wallahi bukata zata biya kominene ake bukata,

Nayi Izini ga dukkanin wanda yayi share zuwa group 1 Kacal Domin yan Uwa su Amfana

Allah kayimana jagoranci Acikin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

02/03/2022

SALLAR JALABI

Wadda ake yiwa Lakabi da nafilar budin arziki dasamun fatahi kowane na kowace irin sana'a dama wanda bayada sana'a indai akadaure akayi za'asamu biyan bukata insha allahu

Za'ai sallah raka'a 99 kowace fatiha da izawaka kafa 1 amma takarshen wuturice idan ankammala sai ayi addu'a aroki allah bukata inda hali arikayin wannan duk sati ko duk wata kokuma duk lokacinda aka samu dama sai anayinta tanada ban mamaki wajen samun arziki amma anayin salatin annabi s.a.w 1000 bayan ankammala sallar sannan aroki Allah abunda ake bukata

Nayi Izini ga dukkanin wanda yayi share zuwa group 1 Kacal Domin yan Uwa su Amfana

Allah kayimana jagoranci Acikin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

02/03/2022

JALABI MAI KARFI

wannan sirrin mujarrabine kuma sahihi nasamun budewar Qofofin Arziki ta ko Ina Insha Allahu

TO GA SIRRIN ANAN
Za'ai Addu'a
Sannan ayi wuridin
ﻳﺎﺍﻟﻠﻪ
Kafa 5000 saikuma
ﻳﺎﺣﻲ ﻳﺎﻗﻴﻮﻡ
Kafa 1000 afarada salatin annabi s.a.w 100 kuma arufe dashi
Za'aihaka kullum tsawon kwana 7 ajere
Sai aroki allah bukata sai ayi sadakar waina to insha allahu bukata zatabiya da gaggawa Alfarmar Shugaba saw

Nayi Izini ga dukkanin wanda yayi share zuwa Group 1 Kacal Domin yan Uwa su Amfana

Allah kayimana jagoranci Acikin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

02/03/2022

MALLAKAR MACE TA AURE

wannan sirrin amfaninsa wajen mallakar iyaline kawai wadda ka aura amma saikuke yawan samun matsala kokuma dama chan bata sonka Allah ne kawai yayi alqawarin saika aureta komin taurin kanta indai kunyi aure to insha allahu zaka juyata yadda kakeso ammafa
Katuna akwai Allah ban bada wannan sirrin dan ayi zalunciba idan kuma karufe ido kazalunceta zaka gamuda Allah

Ga Sirrin

Anayin sallah raka'a 5 bayan 12:00 AM nadare kenan sai arubuta sunan matar akan yashi sai azauna kan sunan sai ayi wuridin TABBAT YADA kafa 313 sai aroki allah bukata za'ai haka tsawon kwana 11 sannan ayi sadakar waina dasukari tsawon
Kwana 3 to zaka mallaki matarka dakuma abunda ta mallaka babu shakka insha allahu amma aji tsoron allah Wannan Sirrin Mujarrabine, awajenmu

Nayi Izini ga dukkanin wanda yayi share Zuwa group 1 Kacal Domin yan Uwa su Amfana

Allah kayimana jagoranci Acikin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

02/03/2022

SIRRIN MALLAKA MAI QARFIN GASKE

wannan sirrin mujarrabine sahihi wajen mallakar mutum mace ko namiji
Budurwa ko bazawara ko matar aure miji ko saurayi babba ko yaro dukkanin wanda akwayiwa wannan to za'a mallakesa da Izinin Allah

Ana rubuta suratu YUSUFA , tareda suratul ANBIYA'I amma duk aya asa sunan wanda akeso a Mallaka din Ga Misali kamar haka
ﺍﻟﺮﺗﻠﻚ ﺁﻳﺖ ﺍﻟﻜﺘﺎﺏ ﺍﻟﻤﺒﻴﻦ
Sai asa suna
ﺇﻗﺘﺮﺏ ﻟﻠﻨﺎﺱ ﺣﺴﺎﺑﻬﻢ ﻭﻫﻢ ﻓﻰ ﻏﻔﻠﺔ ﻣﻌﺮﺿﻮﻥ
Sai asa suna to dahaka za'ayi su har akammala amma idan macece takeson mijin aure kuma batada tsayayye saita rubuta ANNASU
akowace aya, bayan angama sai awanke asha da zuma insha allahu bukata zata biya Alfarmar Shugaba saw

Nayi Izini ga dukkanin wanda yayi share Zuwa Group 1 Kacal Domin yan Uwa su Amfana

Allah kayimana jagoranci Acikin Al'amurranmu

02/03/2022

MAGANIN TSARIN KAI BABBA

Ko barayi ko yan fashi ko yan iskan gari to asamu takarda arubuta LI.ILAFI QURAISH kafa 3 ayi rubutun kananu kananu ayilaya asamu STAKA akasheta acire kanta acusa layar abakinta asamu ragowar LAKAFANI asataciki adinketa aje arufata ba.ayimata hanci saika samu FIL awajan yan koli ko shago kastireta kahada aljihu rigarka kowando to wallahi ko yanfashine sukatare hanya indai bakada storo kawai kayi zamanka amotar kada kasauka babu abunda za.a.iya yimaka, mufa mungwada mungani kuma naba wasu suma sun gwada sunyimin godiya dan haka kuma kujarraba kugani

Nayi Izini Ga Dukkanin Wanda yayi share Zuwa group 1 Kacal, domin yan Uwa Su Amfana

Allah kayi Mana jagoranci acikin Al'amurranmu Ameen

02/03/2022

ZABURO KAFADI

Nafito da wannan sirri ne sbd Lalacewar zamani dakuma ganin yadda ake wulakanta yan Uwanmu a Kudu, dan haka yan uwa kuyi kokarin Aikata wannan sirrin kugani, kuma Sirrine mai Saukin hadawa

Ana Rubuta WALLAZINA YUBITUNA LIRABBIHIM SUJJADAN
(ﻭﻟﺬﻳﻦ ﻳﺒﺘﻮ ﻥ ﻟﺮﺑﻬﻢ ﺳﺠﺪ ﺍ)
Bakinnan kawai Ake Rubutawa Kafa Daya Amma Ana dauke sheda Sannan Ayi Rubutun Bayan An rubuta SAI Anadeta takoma Laya Anade da da FARIN ZARE to Shikenan Laya tahadu Muddin tana jikinka

DUK WANDA YADAGA HANNUNSA ZAI DUKEKA HANNUNSA ZAI DUKEKA ZAIFADI TAKE YANKE,

Wannan Sirrin Mujarrabi ne Yan Uwa kuma ku gwada ku gani

Nayi Izini Ga Dukkanin Wanda yayi share Zuwa group 1 Kacal, domin yan Uwa Su Amfana

Allah kayimana jagoranci acikin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

02/03/2022

SIRRIN YADDA AKAI AMAFANI DA HATIMIN NUBUWATI DOMIN BIYAN KOWACCE IRIN BUKATA A DUNIYA .
Wannan Shine Akai Kira Da Hatimin Nubuwati Ma'ana Hatimin Da Yakai A Kafadun Shugaba Annabi Muhammadu Saw Ana Amfani Da Wannan Hatimin Domin Samun Ijaba Sosai, Zan Fara Da Wannan Bayani An Ruwaito Daga Tirmizi R.A Cewa Duk Wanda Yayi Alwalla Da Safe Ya Kalli Wannan Hatimin To Allah Zai Kareshi Daga Kowane Irin Bala'i Har Maraice Yayi, Hakanan Duk Wanda Ya Kalleshi Da Da Daddare Shima Allah Zai Kareshi Daga Kowane Irin Bala'i Har Safiya Ta Waye, Hakanan Wanda Ya Kalli Wannan Hatimin A Farkon Wata To Allah Zai Bashi Kariya Har Karshen Wannan Watan Idan Kuma Ka Kalli Wannan Hatimin A Farkon Shekara To Allah Zai Baka Kariya Daga Kowane Irin Bala'i Har Karshen Shekara Sañnan Idan Ka Mutu A Wannan Shekara To Zaka Mutu Da Imani . Wannan Fadala Kenan
Duk Wanda Ya Rubuta Wannan Hatimin Ya Rufeshi Acikin Gidansa To Gidan Zai Zama Mai Albarka Kuma Abun Kariya Daga Kowane Irin Bala'i Da Barayi .
Duk Wanda Yakai Kallon Wannan Hatimin To Allah Zai Arzuta shi Har Karshen Rayuwarshi .
Wanda Yakai Kallon Wannan Hatimin Kullum Bazai Makance Ba Har Abada.
Idan Wanda Bayada Ilimi Yana Kallon Wannan Hatimin To Allah Zai Ilmantar Da Shi , Idan Kuma Malami Nai Yakai Kallon Wannan To Zai Zama Mai Tsoron Allah .
Idan Faqiri Nai To Allah Zai Baka Dukiya Mai Yawa Kuma Mai Amfani
Idan Marat Lafiya Nai Zai Warke Idan Yana Kallonsa Kuma Ana Rubuta Masa Shi Yana Sha Da Ruwan Zamzam Ko Zuma
Duk Wanda Yake Rubuta Wannan Hatimin Yana Sha Zai Zama Mai Farijini Ga Jama'a, Maza , Mata Sosai Ga Kuma Dafa'i .
Waman Hatimin Yana Da Matukar Amfani Ana Yin Layar Sa A Rataya Domin Naiman Tsari Ga Barayi Da Mayu , Aljannu Babu Abunda Zai Iya Samunka Saboda Kana Dauke Da Sirrin Da Yafi Duniya Da Abunda Kai Cikinta Sirrin Da Yazauna Ajikin Annabi Muhammadu saw.

Nayi Izini Ga Dukkanin Wanda yayi Share Zuwa group 1 Kacal, domin yan Uwa Su Amfana

Allah kayimana jagoranci acikin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

01/03/2022

SIRRIN BIYAN BUƘATA KO WACE IRI CE
Duk Abunda Yakai Damunka Kayi Naima Baka Samu Ba To Kajarba Yin Wannan Inshallah Zaka Bamu Labari Domin Nan Takai Zaka Samu Biyan Bukata Ijaba Zata Sauka .
ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﺘﻮﺑﺔ ﻣﺮﺓ ﺑﺎﻟﻘﻴﺎﻡ ﺷﺮﻗﺎ ﻭﻏﺮﺑﺎ ﻳﻤﻴﻨﺎ ﻭﺷﻤﺎﻻ ﺛﻢ ﺗﺠﻠﺲ ﻭﺗﻘﺮﺀﻫﺎ ﻣﺮﺗﻴﻦ ﻭﺗﺪﻋﻮﺍ ﺑﻤﺎ ﺷﺌﺖ ﻣﻦ ﺍﻯ ﺣﺎﺟﺔ ﺗﻘﻀﻲ ﺑﺈﺫﻥ ﺍﻟﻠﻪ .
Zaka Yi Alwalla Ka Miqe Tsaye Ka Karanta Suratu Tauba Kafa Hudu Kafa Daya Gabas, Sañnan Ka Juya Yamma Kafa Daya , Kudu Da Arewa Kafa Daya-Daya Sannan Sai Ka Zauna Sai Ka Karanta Ta Kafa Biyu Sanan Ka Roki Allah Bukatar Ka Kowace Irice To Alfarmar Shugaba Annabi Muhammadu saw Duk Abunda Ka Roka Ga Allah To Zaka Samu Biyan Wannnan Bukata

Nayi Izini ga dukkanin wanda yayi share zuwa group 1 Kacal Domin yan Uwa su Amfana

Allah kayimana jagoranci Acikin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

01/03/2022

SIIRRIN SAMUN NASARA AKAN KOMI DA IZININ ALLAH
Idan Gari Yayi Tsanani , Kudi Sunyi Karanci , Abinci Yayi Kadan , Kasuwanci Babu Jama'a Ballantana Ciniki Ayi Kokari Aikata Wannan Aikin Tsawon Kwana 7 Akai Yinsa Zaka Zana Ko Rubuta Wannan Hatimin Asaman Rashi Ko Kasa Mai Tsarki Tareda Rubuta Bukatarka Acikin Tsakiyar Hatimin Kowace Irice Mudun Kayi Wannan Aiki Da Kyau Zaka Samu Biyan Bukata Inshallah Misali Idan Bukatar Kudice Zaka Rubuta ﺍﻟﻤﺎﻝ Idan Jama'ane Ko Farinjini Acikin Kasuwanci ﻭﺍﻟﺜﻤﻦ ﻭﺍﻟﺠﻤﺎﻋﺔ Ayi Alwalla Tareda Kaya Masu Tsarki Sannan Ayi Salla Raka'a Biyu Fatiha Da Alam Nashrh , Raka'a Ta Biyu Fatiha Da Izaja'a Bayan Sallama Sai Ayi Istgfr Tareda Kai Gaisuwa Zuwaga MANZON Allah Maana Salati Ga Annabi Muhammadu Saw.Sannan Sai Fara Wannn Aikin Haka Za Ai Kullum Har Kwana 7 Idan An Kammala Sai Ayi Sadaka Da Abunda Allah Ya H**e Zuwaga Mabukata .
ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ
ﻳﺎﻭﻫﺎﺏ
ﺍﺛﻨﻰ ﻋﺸﺮ ﺍﻟﻔﺎ ﻛﻞ ﻳﻮﻡ ﺍﻟﻰ ﺳﺒﻌﺔ ﺍﻳﺎﻡ ﻟﺸﺪﺓ ﺍﻟﺒﻠﺪ ﻭﻧﻴﻞ ﺍﻟﻤﻼﺑﺲ ﻭﺍﻟﺜﻤﻦ ﻭﺍﻟﺠﻤﺎﻋﺔ .
Maana Ya Wahabu Duhu Goma Sha Biyu Kullum Har Kwana 7 Insha Allahu bama za'akai kwana bakwai ba bukata zata biya, Allah kayimana jagoranci Acikin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

Nayi Izini ga dukkanin wanda yayi share zuwa group 1 Kacal Domin yan Uwa su Amfana

01/03/2022

ISTIKHARA DA KUMA YADDA AKAI YINTA

Neman Alkhairin Ubangiji.. . Yana daya daga cikin abinda ke Sanya albarka a rayuwa istihara (Istikhara), Neman zabin Allah akan lamura .
Jabir Bin Abdullahi Allah Ta'ala ya yarda da su yace; Manzon Allah S.a.w ya kasance yana koya mana yin istihara (Neman Zabin Allah) a cikin al'amura kamar yadda yake koya mana sura daga cikin Alqur'ani...
ﺍﻟﻠّٰﻬُﻢَّ ﺇِﻧِّﻲْ ﺃَﺳْﺘَﺨِﻴْﺮُﻙَ ﺑِﻌِﻠْﻤِﻚَ، ﻭَﺃَﺳْﺘَﻘْﺪِﺭُﻙَ ﺑِﻘُﺪْﺭَﺗِﻚَ، ﻭَﺃَﺳْﺄَﻟُﻚَ ﻣِﻦْ ﻓَﻀْﻠِﻚَ ﺍﻟﻌَﻈِﻴْﻢِ ﻓَﺈِﻧَّﻚَ ﺗَﻘْﺪِﺭُ ﻭَﻻَ ﺃَﻗْﺪِﺭُ، ﻭَﺗَﻌْﻠَﻢُ ﻭَﻻَ ﺃَﻋْﻠَﻢُ، ﻭَﺃَﻧْﺖَ ﻋَﻼَّﻡُ ﺍﻟﻐُﻴُﻮْﺏِ ﺍﻟﻠّٰﻬُﻢَّ ﺇِﻥْ ﻛُﻨْﺖَ ﺗَﻌْﻠَﻢُ ﺃَﻥَّ ﻫَﺬَﺍ ﺍﻷﻣْﺮَ ‏( ﻭَﻳُﺴَﻤِّﻲْ ﺣَﺎﺟَﺘَﻪُ ‏) ﺧَﻴْﺮٌ ﻟِﻲْ ﻓِﻲْ ﺩِﻳْﻨِﻲْ ﻭَﻣَﻌَﺎﺷِﻲْ ﻭَﻋَﺎﻗِﺒَﺔِ ﺃَﻣْﺮِﻱ، ﻓَﺎﻗْﺪُﺭْﻩُ ﻟِﻲْ ﻭَﻳَﺴِّﺮْﻩُ ﻟِﻲْ ﺛُﻢَّ ﺑَﺎﺭِﻙْ ﻟِﻲْ ﻓِﻴْﻪِ ﻭَﺇِﻥْ ﻛُﻨْﺖَ ﺗَﻌْﻠَﻢُ ﺃَﻥَّ ﻫَﺬَﺍ ﺍﻟْﺄَﻣْﺮَ ﺷَﺮٌّ ﻟِﻲْ ﻓِﻲْ ﺩِﻳْﻨِﻲْ ﻭَﻣَﻌَﺎﺷِﻲْ ﻭَﻋَﺎﻗِﺒَﺔِ ﺃَﻣْﺮِﻱْ ﻓَﺎﺻْﺮِﻓْﻪُ ﻋَﻨِّﻲْ ﻭَﺍﺻْﺮِﻓْﻨِﻲْ ﻋَﻨْﻪُ ﻭَﺍﻗْﺪُﺭْ ﻟِﻲَ ﺍﻟْﺨَﻴْﺮَ ﺣَﻴْﺚُ ﻛَﺎﻥَ، ﺛُﻢَّ ﺃَﺭْﺿِﻨِﻲْ ﺑِﻪِ

Allahumma inni astakiruka bi'ilmika, wa astaqdiruka biqudratika, wa as'aluka min fadlikal azhim, fa'innaka taqdiru wa aqdir, wa ta'alamu wala a'alamu, wa anta allamul guyub, Allahumma inkunta ta'alamu anna hazal amra (sai ya ambaci bukatar tasa), Khairunliy fiy diniy wama'ãshiy wa ãqibati amri faqdurhu liy wa yassirhu liy, thumma bãrik liy fihi, wa inkunta ta'alamu anna hazal amra sharrun liy fi diniy wama'ashiy wa ãqibati amri fãsrifhu anniy wasrifniy anhu waqduriyal khaira haithu kana thumma raddiniy bihi

Nayi Izini ga dukkanin wanda yayi share zuwa group 1 Kacal Domin yan Uwa su Amfana

Allah kayimana jagoranci Acikin Al'amurranmu Ameen Summa Ameen

Want your school to be the top-listed School/college?

Website