28/03/2025
🚀 Early Access Alert: Incentiv_net Testnet is Open!
A fresh Layer 1 blockchain just landed with $26M in funding to make crypto easier for everyone.
How to get in early?
🔗 Join Testnet:👇👇
https://social.incentiv.net?ref=1005446
1️⃣ Connect your X account
2️⃣ Complete simple tasks
3️⃣ Mint your Early Tester Badge (limited!)
Why? Early participants often score future rewards & airdrops. Don't sleep on this!
17/06/2024
Barka da sallah
Kabani goron sallah na
14/06/2024
Wannan abun dubawa ne
Kamar yadda na fada a last sentence na wancan rubutun cewa, idan ka rasa ZK airdrop, to kar ka kuskura ka rasa lesson da ya kamata ka koya daga rasawar da kai. Saboda dik wanda ka ga ya fahimci Crypto sosai daga kurakuransa ya koya. Irin wannan kurakuran wani lokacin suna maka amfanin da ko nasara kai ba lallai wannan nasarar tai maka irin wannan amfanin ba. Za ka iya jin maganata kamar almara, amma haka take.
Misali, Renec kadan na tara lokacin da akai mining dinsa. Wannan ya sa na mai da hankali na d'an tara Core, amma da akai listing ina ganin kudin na qi siyarwa. Hakan ya sa shi ma a wancan specific time din ya zamar min kamar failure; na kasa tara Renec da yawa, shi kuma Core na kasa siyarwa. Daga nan sai Renec ya sa na koyi dabarun tara coins na mining da yawa, shi kuma Core ya sa na koyi price prediction sannan na koyi siyarwa lokacin da ya dace da sanin mai ya kamata nai da kudin.
Wannan abubuwan da na koya yanzu sun min amfani mai yawan da ba zai lissafu ba. Will say them some day. Daya daga ciki wanda yake a zahiri kowa zai sani shi ne, Crypto wisdom dina ya qaru sosai, wanda muke tare da su a nan har suna tinanin wani qwaro ne ni alhalin har yanzu yunwar koyo nake. Wannan tinanin ya sa mutane suna iya karbar abu in na zo da shi, sakamakon haka yanzu ina iya tara coins na mining da yawa saboda referral commission. So kai ma ka koya daga Zksync.
Kamata yai ka raba retroactive activities dinka gida 2 ka dau 1. Ko dai ka zama full time retroactive farmer, ko kuma ka zama casual farmer. Full time su ne wanda suke zagewa su yi dik wani activity da ake buqata, dik wani abu da za ka ji jita-jitar ana buqata suna yin su, komai da komai. Wannan yana ba su edge akan gamagarin mutane, shi ya sa dik sanda akai listing yawanci sai sun samu. X influencers ke nan. Amma fa wannan salon ana cin kudi kamar hauka, dan average ana kashe $1k.
Ko kuma ka zama casual farmer, kawai za ka je wani network ka dan yi activity dinka (wanda yawanci ma ba lallai hunting din ne ya kai ka ba), amma kana dan bibiyar project din, idan ka ga an zo yin wani abu haka mai dan muhimmanci kai ma sai ka yi kamar wanda kwanaki akai a Scroll wanda za kai deploying smart contract sai kai minting early user NFT dinsu. Da sauran activity dai qananu marasa cin kudi. Yawanci indai network din na da niyyar actual decentralisation to zai biya ka in lokaci ya yi.
A wannan salon ko an yi disappointing dinku babu abun da za ka ji. Idan kuma har da gaske sun so decentralisation to yana da wuya ba ka zama eligible ba. Wancan salon na farko kuwa aiki ne jaa, sannan da risk. Za ka iya gama zagewar ka qona kudin still su dakko wani abu daban su sa cikin criteria kamar ZK da s**a kawo ERC activity, ko su saka wani tsari da dole tsiraru ne za su samu kamar ZK libratus NFT wanda da gayya s**a kawo shi s**a ba wa tsiraru.
Sai ka za'bi wanda za ka iya. In ka za'ba kuma ka tabbata ka kiyayi zira jika retroactive da ya tara milyoyin farmers. Dik girmansa indai akai yawa to in za ka yi ka yi shi qasa-qasa sosai sosai sosai.
13/06/2024
Ku tabbatar musu su gani: Shin "ƳanCrypto" kun shirya domin reporting account din duk wanda ya sake zaginmu??
11/06/2024
Gabadaya bayanin da Hamstar s**ai a kan airdrop criteria nasu za ka iya raba shi gida 3. Na farko sun ce ba za su yi amfani da token balance ba, na biyu sai s**a ce da profit per hour (PPH) za su yi amfani. Amma a tsakiya sai s**a ce "play wisely" wanda shi ne na uku. Saboda haka a ga'ba ta ukun nan kamar sun ce ka je kai tinani ne. Wana irin tinani?
Lokacin da ka fara tinanin a kai, sai ka ajiye maganar token balance a gefe. Saboda qarara wannan sun ba ka amsa a kansa har da yin amfani da emphasis wurin bayanin amsar. Amma idan ka ga dama za ka iya yin gaban-kanka ka je ka tara token balance, idan ta 'bulle ma shi ke nan; idan kuma ta kwa'be ma to dama sun fada ma. Sai ka za'ba, abun da s**a fada ma za ka dauka ko ra'ayinka za ka bi.
Shi kuma abu na biyu da s**ai magana a kai -- profit per hour (PPH) -- idan ka kula gabadaya shi ne cornerstone na ecosystem din nasu. Ma'ana dik wani abu da za ka yi a mining din ya dogara da wannan PPH ne. Misali: 5m daily combo reward da ake claiming ana samun sa ne kadai ta hanyar cards minting, su kuma card minting amfanin su shi ne qarfafa PPH. Idan PPH yai qarfi za kai saurin tara token balance, dik sanda token balance ya taru zuwa wani amount to zai kai ka level na gaba.
Mutane kuma sun ce girman level dinka yana determining card rewards dinka -- idan misali ina level 4 kai kuma kana level 2, to idan muka yi minting wani card iri daya za a iya ba ni 2k PPH kai kuma misali a ba ka 1k PPH. So PPH zai tara maka token balance, token balance ya qara maka level, iya level dinka kuma iya saurin hauhawar PPH dinka. Everything stiched together intricately.
Shi ya sa s**a ce play wisely. Sannan dole akwai buqatar wise decision making wurin sanin wana kalar card ya kamata kai minting dan kai saurin tara PPH, shi kuma ya tara ma token balance, shi kuma ya wulla ka level na gaba. Saboda akwai cards masu tsada amma reward dinsu qarami ne, idan ka matsa musu tin a farko za ka qone token naka ba tare da ka had'a PPH ba b***e level mai nisa.
Sannan daga cikin amfanin play wisely akwai buqatar bibiyar daily combo. Idan ka kula dik sanda kai missing wani daily combo to suna recording din shi. Haka dik wanda ka yi shi ma yana nan recorded! Why? (Will post about this tonight). Saboda haka, ko da ka riga ka yi minting card dinka sun yi nisan da dik sanda za ai daily combo kana qona token fiye da wanda za a ba ka, to qwara ka dinga qonawar anyway. Qwara ka qona 20m token kai attendance na wannan combo saboda riba 3 ce.
Riba ta farko kana da combo attendance, ta biyu ka qara PPH dinka, sannan na uku an ba ka 5m token matsayin kamar an rage ma asarar token da aka caje ka. Sannan already dama kana da babban PPH da yake tara maka token balance mai yawa kullum, therefore tinda ka qara qaro qarfin PPH din again za kai saurin mayar da balance dinka. Wani Combo din idan ka tsallake shi kuma shi ke nan ya zama "expired" ba za ka taba iya minting dinsa ba. 🙄
So, duba da irin wadannan abubuwan, a nawa tinanin qwara mutum ya dauki abun da s**a fada qarara yai amfani da shi. It doesn't make sense to me wai wani babban project zai futo yai clarification kan wani rudani da ake ciki, sannan yai amfani da emphasis wurin clarification din ta hanyar rubutu da babban baqi dika dai dan kowa ya gane, amma still daga baya ya zo yai hukunci da sa'banin wannan abun da yai bayani. Come on! Idan project za su yi mugunta technical language suke amfani da shi.
Gaskiya ni qwara na bi wannan bayanin nasa da yai gwari-gwari, idan daga baya ya yaudare ni kuma wannan qaddara ce, because I can't have control over what they do to me. But I do have total control over what I choose to do, ka ga idan na za'bi qin bin abun da s**a ce to wannan ni na jawowa kaina. Idan na bi abun da s**a ce kuma riba 2 ce, ko dai su cika alqawari nai nasara, ko su saba alqawari su tafi da alakina.
Amma dik da haka, idan kai ba ka samu gamsuwa ba, za ka iya dabara kai boosting PPH din naka, idan yai nisa sosai yana iya tara wa mutum sama da 20m token a rana. Idan kai ma naka yai irin wannan nisan sai ka tara balance din ko sati 1 ne ka bar shi kar ka qona in case ko da za su yi wala-walar, ka ga ke nan ba ka zurma gabadaya ba. Simple!
10/06/2024
listing update wa dukkan alamun listing baxai Wani nisa ba ake referral link
t.me/BlumCryptoBot/app?startapp=ref_XPR57Kgfrt
10/06/2024
Ina kara tabbatar muku Blum mining duk Telegram mining app babu wani project me utilities dinsa including the first one, Ku saka referral dinku jama'a suyi register..
10/06/2024
update _____ 🔥
Cikakken Bayani Akan Amfanin Tickets Wanda ake Amfani dashi Domin Buga Game a BLUM airdrop da muke kan yi... 🤳
A shekaran jiya Ranar Juma'a 7th June 2024 C.E.O na Blum wato (Vladimir Smerkis) ya fitar da Wasu Sabbin Bayani Masu Matukar Amfani da Muhimanci dangane da Airdrop din da mukeyi a cikin telegram wato Blum.
A cikin sanarwa da yayi yayi bayani Kamar Haka :-
1) Ya Sanar cewa Sabbin tasks zasu bayyana a cikin Blum Na wasu project din Wanda sukeda hadin Guiwa da Blum Airdrop, Sannan zai baka damar Samun Karin Token na Blum Bayan Wanda kake dashi
2) Sannan Nan bada jimawa ba Za'a Kammala Wallet din BLUM wacce take dauke da Blum token dakuma Asalin Kudi na Crypto currency, Hakan zai baka dama A Lokacin da kayi Kowane Task Zaka Samu Blum point dakuma Asalin BLUM Token Wanda zaka Iya siyar Dashi Nan take, 😁
Da kanshi Ya bada shawara Akan Cewa kada ka Karar da Tickets dinka akan Game kawai Domin samun wannan damar Makin.
3) Sannan yakara da cewa:-
Akwai Karin Task tasks Wanda zasuzo Daga Bangarori daban daban Na Wanda s**ayi Partnership da Blum project, Wanda zasu iya zuwa kodai kayi subscribe na social media handle dinsu Kokuma wani Abu makamancin hakan. Shima hakan zaisa ka samu Karin asalin Token na BLUM Wanda shima zaka iya siyar dashi Kai tsaye a cikin BLUM wallet din ba tare da kasha wata Wahala ba. sannan Duka wannan sai kanada wannan tickets din zakayinsu.
A zahirin gaskiya Yana dakyau mu kula da Tickets dinmu sosai saboda yanada Matukar amfani. A iya Bincike na Blum duk ya inda muke daukarsa Sunxo da tsare tsare da Sunsha bambam da irin yanda sauran Project suke xuwar Mana.
Tickets din BLUM yanada Matukar Amfani kada muyi Wasa dashi ko kadan kada point din da muke tarawa yanxu ya rufe Mana Ido mu karar dashi a banza,
Duk da shina point din yanada amfani, saboda shina Nan gaba lokacin da Za'ayi Launch na BLUM a lokacin za'ayi converting dinshi zuwa Blum token.
Kadan daga cikin Amfanin da Tickets Yake dashi. 👇
1: Samun Dama ga Ayyuka:-
Tickets na iya baka damar samun wasu ayyukan da zasu iya zuwa Nan gaba Wanda Blum zasu bada, xai kasance Dole sai Masu tickets ne kadai zau iya samun wannan damar.
2: Samun dama ga musaya:-
Zaka iya musayar Tickets don samun wasu kyaututtuma Kokuma NFT bayan an gudanar da Application na BLUM.
3: Shiga Cikin Airdrop:-
Tickets zai iya baka damar samun duk wasu Airdrop Wanda Blum zasuzo dasu anan gaba.
4: Samun Karuwar darajarka a Project din na BLUM:-
Tickets na iya taimaka maka wajen Blum community, Hakan zai baka damar Kara samun point din na BLUM bayan Wanda kake dashi.
5: Cinikayya Kokuma Zuba Jari:-
Tickets na iya taimaka maka wajen Shiga jerin Wanda zasu iya siye kokuma siyar da BLUM tun kafin lokacin da zai Shiga kasuwa, Kokuma wasu abinda S**a danganci Crypto din.
Wannan sune kadan daga Cikin amfani da Tickets zasuyi Nan gaba. Yanada kyau Muyi Qoqari wajen Claiming da Kuma Tara point dakuma shi kanshi Tickets din, musamman tickets ma Gaskiya.
Allah yasa mu dace Yakuma Bamu abinda muke nema Duniya da Lahira. 🥴
Ga link Kar. Albarka baya
t.me/BlumCryptoBot/app?startapp=ref_XPR57Kgfrt
Muhammad Burji ✍️✍️✍️
09/06/2024
BLUM UPDATE.
Blum sun cika users miliyan 10 (10M) sannan a telegram channel dinsu suna mutum miliyan 8.8M a twitter kuma suna da 1.5M followers.
Wani bayani na fitowa na cewar duk wanda bai gayyaci mutum 10 ba ba zai samu Airdrop dinsu ba to maganar gaskiya maganar nan basu s**a yi ta ba.
Amman yana da kyau mutum ya dage ya gayyata din ko dan karuwar points dinsa.
Zaku iya saka link a kasan post dinnan ko za a samu masu sabuwar register.
Allah ya bamu sa:a.
09/06/2024
https://t.me/Gocryptoweb3/1
�
BARKA DA ZUWA �
DUK ABINDA BAKA GANE BA KA YAMBAYA CIKIN TELOGRAM GROUP
1 NEWS
2 UPDATE
3 AIRDOP
...............