Sheikh mustafa Tv

Sheikh mustafa Tv Technically of Islam

Insha Allah
18/08/2026

Insha Allah

A ci gaba da shirye-shiryen tallafawa da wayar da kan matasa  da ɗalibai, musamman kan muhimmancin sana’a, dogaro da kai...
18/08/2026

A ci gaba da shirye-shiryen tallafawa da wayar da kan matasa da ɗalibai, musamman kan muhimmancin sana’a, dogaro da kai Charity Foundation ƙarƙashin jagorancin Sheikh Malam Mustapha Sheikh Nazir Daura na ci gaba da shirin Wanann Gagarumim Aiki

na samu damar ziyartar Shugaban wannan gidauniyar domin gani da ido tare da tabbatar da irin ƙoƙari da jajircewar da take yi wajen wayar da kan matasa da tallafa musu, musamman marayu da waɗanda ke buƙatar tallafi.

Wannan babban abin a yaba ne, domin irin wannan aiki yana taimakawa wajen gina al’umma mai dogaro da kai da kuma samar da kyakkyawar makoma ga matasa.

Allah Ya saka wa Sheikh Malam Mustapha Sheikh Nazir Daura da sauran masu ruwa da tsaki a wannann aikin alheri, Allah Ya ƙara musu ƙarfi da ikon ci gaba da wannan kyakkyawan aiki. Amin Ya Allah.

Adresse

Medina BAYE
Kaolack

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Sheikh mustafa Tv publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L'école

Envoyer un message à Sheikh mustafa Tv:

Raccourcis

Partager