23/05/2026
مركز التطور الاسلمي
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from مركز التطور الاسلمي, School, Zaria.
23/05/2026
13/05/2026
ALLAH KA RABAMU DA ASARA DUNIYA DA LAHIRA
AEem
13/05/2026
Allah ya ba mu ikon gyara kuren mu !
AMEEN
13/05/2026
Alhamdulillah Rabbil ‘Alamin!
Bayan dogon aiki da ƙoƙari, ɗan’uwa Misabahu Abubakar cikin ikon Allaah ya kammala app ɗin Audio Book na Tarihin Rayuwa da Karantarwar Malam Albaniy Zaria, kuma yanzu ya shiga Play Store officially.
Allah Ya saka masa da alheri, Ya sanya wannan aiki ya zama sanadin amfanin al’umma da yaɗuwar ilimi mai anfani.
Wannan aiki rubutun Sheikh Kabir Asgar ne, kuma an mayar da shi cikin sauƙin sauraro domin kowa ya amfana a ko’ina.
Abubuwan da app ɗin yake da su:
Yana aiki offline (Ko babu data)
Zaka iya ajiye bookmark
Zaka cigaba daga inda ka tsaya
Zaka iya saita lokacin bacci, idan kayi bacci zai tsayam
Yana playing a background
Da sauran cool features masu yawa.
Allaah ya saka wa Malam Kabir Asgar da alheri da ya bada izinin yin wannan aiki.
Ku yi maza ku dauko shi don ku sha romon ilimi, tarihi, da shiryuwa.
Allahumma ka gafarta wa Sheikh Albaniy Zaria, Ka yalwata masa rahama, Ka sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa.
Ya Allah Ka saka masa da mafificin alheri bisa irin hidimar da ya yi wa addini da yaɗa Sunnah, Ka sanya ilimin da ya bari ya cigaba da amfanar al’umma har bayan rayuwarsa.
Allah Ka albarkaci waɗanda suke cigaba da yaɗa karantarwarsa, Ka sanya wannan aiki ya zama sadaka jariya gare shi. 🤲
Click here to claim your Sponsored Listing.