Daaru Ibni Katheer

Daaru Ibni Katheer مهمتنا: نشر العلم بين أبناء المسلمين ، و تخريج دعاة قادرين على تبليغ رسالة الإسلام بالحكمة و الموعظة

08/12/2025
Salamun Alaikum In sha ALLAH Anjima zamu kawo muku cigaban karatun Bulugul MaramTsakanin Magriba da Isha'i
24/10/2025

Salamun Alaikum
In sha ALLAH
Anjima zamu kawo muku cigaban karatun
Bulugul Maram

Tsakanin Magriba da Isha'i

23/10/2025
23/10/2025

Barak Allahu feekum we are excited to have you onboard! Rabiu Jibrin, It'z Auwal Ibrahim Muh'd

23/10/2025

Tsoratarwa akan Shirka

Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah     Ƴan'uwa masu albarka da fatan mun wayi gari lafiya.    Muna bada hakuri akan tsaiko ...
23/10/2025

Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah
Ƴan'uwa masu albarka da fatan mun wayi gari lafiya.
Muna bada hakuri akan tsaiko da aka samu na tsayawar ɗaura karatuttukan Malam a wannan shafi na namu mai albarka in sha ALLAH, hakan ya faru kasantuwar wasu dalilai amma yanzu in sha ALLAH daga wannan satin komai zai ci gaba.
Muna godiya gareku ba abin da zamu ce illa jazakumullahu khayran.

17/08/2025

Karatun thalathatul usuul daga Masjidussunnah Marmara, Darasi na Hudu (4)

22/07/2025

Address

No 2 Marmara Sabon Gari Zaria
Zaria
810103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Daaru Ibni Katheer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category