Imam Isah S Mai Yasin Zaria

Imam Isah S Mai Yasin Zaria

Share

Haɗuwa cikin Allah da Manzonsa

23/05/2026

Ya halatta kai Layya da Zakara ko Kurciya Inji Babban Sheihue Zaria.

19/04/2026

Mu hada kammu.

12/04/2026
11/04/2026

Hatimin ƙona aljani mai cutarwa:

Don ƙona aljani mai cutarwa:

A rubuta wannan Hatimin da kuma kalmar umarni da tawadar za’faran, sannan a wanke shi a cikin ruwa
a yayyafa a fuskar wanda abin ya shafa.

Da izinin Allah, abin da ke damunsa (aljani) zai ƙone.
Amma wannan hanyar ba ta aiki sai a lokutan da aljanin ya bayyana sosai a jikin mutum.

طلسم لحرق الجن المعتدي

التوكيل عجلوا ياخدام الطلسم بحرق هذا العارض المتمرد او خروجه من الجسد ولا ضرور ولا ضرار .

02/04/2026

Idan ka shiga cikin wata shari’a ta ƙarya ko aka zalunce ka a cikin ƙara,

ka ware lokaci guda a kowace rana, ka karanta (wannan addu’a ko zikiri) sau 313.

Ka dage da yin hakan ba tare da fashi ba, da yardar Allah gaskiya za ta bayyana, kuma za ka samu nasara a kan zalunci.

Want your school to be the top-listed School/college in Zaria?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

32 Sheikh Aliyu Mai Yasin Road Sabon Layin Tudun Wada
Zaria
090331