Masjid Mus'ab Bn umair

Masjid Mus'ab Bn umair Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Masjid Mus'ab Bn umair, Education, Tukur Tukur Zaria, Zaria.

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN 😭 Cikin Yanayi Da Jimami Muke Sanar Da 'Yan Uwa Rasuwar Baba Sadau Wanda Allah Yama R...
12/09/2026

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN 😭

Cikin Yanayi Da Jimami Muke Sanar Da 'Yan Uwa Rasuwar Baba Sadau Wanda Allah Yama Rasuwa Yau 30th, Rabi' 1, 1448.AH / 12th, September, 2026.

Muna Addu'ar Allah Ta'alah Yaji Qansa, Allah Ya Gafarta Masa Yai Masa Rahama, Allah Ta'alah Ya Amsa Kyawawan Ayyukansa Kura-Kuransa Allah Ya Yafe Masa.

Allah Ta'alah Yaji Qan Dukkan Al'ummar Musulmi Baki Daya Yai Musu Rahama 🙏

Mus'ab Bn Umair✍️

02/09/2026

Duk wanda ake binsa bashin azumi ya saurara yaji 👇

16/07/2026
INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN 🤲Yayin kallon wannan taron bayin ALLAH a wajen aikin Hajji, zuciyata ta tuna da ranar...
26/05/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN 🤲

Yayin kallon wannan taron bayin ALLAH a wajen aikin Hajji, zuciyata ta tuna da ranar Alkiyama… ranar da babu wata mafita sai rahamar ALLAH.

A yau, wannan waje cike yake da Al’ummar Annabi Muhammad ﷺ kawai, amma duk da haka ba dukan musulmai bane s**a samu halarta. Akwai miliyoyi da biliyoyin bayin ALLAH da basu samu damar zuwa ba.

Sai na tambayi kaina… idan a nan haka yake, yaya ranar Alkiyama zata kasance? Ranar da za’a tattaro dukkan halittu gaba daya. Ranar da babu wasa, babu alfahari, babu karfi sai ikon ALLAH.

Wallahi lamarin Alkiyama ya wuce tunanin dan Adam. Rana ce mai girma da tsoro, ranar da kowa zai tsaya yana jiran hukuncin Ubangijinsa.

Ya ALLAH Mai Rahama, Ka karɓi tubanmu 🤲
Ka yafe mana kura-kuranmu 🤲
Kada Ka sanya mu cikin masu hasara duniya da lahira
Ka sa mu kasance cikin bayinka na gari a ranar da dukiya da ‘ya’ya ba zasu amfani kowa ba face wanda ya zo gare Ka da zuciya mai tsarki.

Laa Haula Wa Laa Quwwata Illaa Billaah 🤍

Lokutan Sallar Idul Adha 1447/2026 Na Jibwis Zaria Da Kewaye Allah Ta'alah Yasa Damu Za'ayi 🙏
21/05/2026

Lokutan Sallar Idul Adha 1447/2026 Na Jibwis Zaria Da Kewaye

Allah Ta'alah Yasa Damu Za'ayi 🙏

Manzon Allah ﷺ Yace:Duk Wanda Ya Bar Juma'a Sau Uku (3) Ba Tare Da Wani Uzuri Bah, To Shi Munafiki Ne.             (Hadi...
23/04/2026

Manzon Allah ﷺ Yace:
Duk Wanda Ya Bar Juma'a Sau Uku (3) Ba Tare Da Wani Uzuri Bah, To Shi Munafiki Ne.

(Hadis Sahih Attargeb 727)

👉 Ma’ana: Ana gargadi ne sosai game da sakaci da Sallar Juma’a, kuma barinta ba tare da dalili ba yana da hatsari a addini.

*_ABU SAYHAN & EHSAAN_*✍️

14/04/2026

Arfa saura kwana 42

Allah ka sa damu za'a yi🙏

Address

Tukur Tukur Zaria
Zaria
810211

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjid Mus'ab Bn umair posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category