Madrasatul Irshadul Aulad Lish Sheikh KUSFA Zaria.

Madrasatul Irshadul Aulad Lish Sheikh KUSFA Zaria. From how to read up to Memorization

Madrasatul irshadul aulad Lish sheikh sh*tu kusfa zaria was established in the year 1982.Its an Islamic school which is structured base on teaching children Qur'an.

Alhamdulillah an gudanar Da Mauludin wannan makaranta Mai Albarka tare day Bawa Yara kyaututtukan jaraba.Alhamdulillah A...
01/10/2026

Alhamdulillah an gudanar Da Mauludin wannan makaranta Mai Albarka tare day Bawa Yara kyaututtukan jaraba.

Alhamdulillah Allah abun Godiya

Alhamdulillah wasu daga cikin fuskokin da wannan makaranta ta yaye a shekarannan na 2024 a watan February 25.Da Kuma Wan...
07/10/2024

Alhamdulillah wasu daga cikin fuskokin da wannan makaranta ta yaye a shekarannan na 2024 a watan February 25.
Da Kuma Wanda s**a sauke Alqurani Mai girma yanxu s**a daura gyara

Alhamdulillah Taron yayen Dalibai Karo na 8, Wanda wannan makaranta ta samu damanyi cikin iKon Allah a watan February wa...
07/10/2024

Alhamdulillah Taron yayen Dalibai Karo na 8, Wanda wannan makaranta ta samu damanyi cikin iKon Allah a watan February wannan shekara.
Ta yaye Dalibai 46 muhaddata Alqurani Mai girma tare da yiwa Dalibai 97 adduan kammala saukan Alqurani da Kuma Dalibai 160 Wanda s**a hada Izifi 30.
Masha Allah

A brief history of the SchoolTakaitaccen Tarihin Madrasatul Irshadul Aulad Lish Sheikh Sh*tu Kusfa Zaria
07/10/2024

A brief history of the School

Takaitaccen Tarihin Madrasatul Irshadul Aulad Lish Sheikh Sh*tu Kusfa Zaria

Alhamdulillah
07/10/2024

Alhamdulillah

Address

Kusfa
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatul Irshadul Aulad Lish Sheikh KUSFA Zaria. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category