Yahya Bin Abdullah
Ina yada nasihohi da karatun sunnah domin amfanar al’umma. Manufata ita ce ilmantarwa, tunatarwa da ƙarfafa zuciya.
Ku biyo ni domin darussa, karatun hadisi da tunatarwa ta yau da kullum.”
Jibwis social media sabon gari zaria kaduna state
“Ku yi sadaka,kada ɗayan ku ya ce: Ni ba ni da shi,sadakar mara shi ta fi ta mawadaci falala” ~Mu'awiya (R)
Dukkan wanda akayiwa laifi shi ke da damar yace ya yafe👂👂👂
Ka rinka hattara da abokai👌👌👌
Ka yi iya ƙoƙarinka wurin ganin ka bar ma ƴaƴanka kyakkyawan tarihi a dunian nan.👌👌👌
✍️
Click here to claim your Sponsored Listing.