Nurut Tilawah International School Zaria

Nurut Tilawah International School Zaria School for Qur'anic and Islamic studies The School comprises three sections, viz:
1. Tahfeez Day (Saturday & Sunday 8:00am-6:00pm)
2. Alhamdulillah.!

Tahfeez Boarding (Monday-Friday with activities well arranged)
3. Islamiyya section (Monday-Thursday 4:00pm-6:00pm)

Each subject is attached to a well deserved and qualified teacher.

19/08/2026

Alhamdulillah
Muna taya dukkanin 'yan Najeriya murna na nasara da wakilan mu s**a samu a gasar karatun Alqur'ani mai girma ta duniya.

19/08/2026

Nigeria ta dau 5th position a Tafseer na bangaren maza

Alhamdulillah

19/08/2026

Albishir ga ƴan Nigeria

Nigeria ta samu matsayi na ɗaya (1) first position a ɓangaren mata 60 Hizf da Tafsir

Flash back!The school Director Sheikh Dr. Nuruddeen Umar Tahir Zaria alongside Late Sheikh Hussain Baydar at Istanbul Tu...
05/08/2026

Flash back!

The school Director Sheikh Dr. Nuruddeen Umar Tahir Zaria alongside Late Sheikh Hussain Baydar at Istanbul Turkey when he led Nigerian delegations at International Qur'anic Recitation Competition held at Istanbul.

Allah ya jikan Sheikh Baydar, Allah ya karawa Malam Lafiya da Imani.

19/07/2026

***** NURUT TILAWAH INTERNATIONAL SCHOOL, ZARIA *****

KAMMALA HADDAN ALQUR'ANI MAI GIRMA NA DALIBA ZAINAB USMAN.

Alhamdulillah!

A yau Lahadi, cikin ikon Allah da amincewarsa daliba ZAINAB USMAN ta kammala haddan Alqur'ani mai girma a gaban Malaminta kuma shugaban Makaranta Sheikh Dr. Nuruddeen Umar Tahir a wannan Makaranta mai Albarka ta Nurut Tilawah International School, Zaria, bangaren haddan Alqur'ani mai girma na jeka ka dawo (Day Section).

Taron ya samu halattan manyan baki kamar su:

1- Alhaji Abubakar Muhammad

2- Malam Usman Muhammad

3- Malam Murtala Garba

4- Dr. Ahmad Ahmad Abdullahi

5- Malam Shamsuddin Usman

6- Hajiya Wasila Rayyan

7- Hafiza Hussaina Muhammad

8- Hajiya Suwaiba Muhammad

9- Hajiya Saratu Balarabe

10- Malama Aisha Usman

Da sauran iyaye, 'yan uwa da abokan arzuki.

Allah muke roko ya sanya albarka acikin abinda ta karanta, ya sakawa iyayenta da malamanta da alkhairi, yasa Alqur'ani ya cecemu duniya da lakhira.

Abu Ahmad
Elwarashiy
Secretary
Amadadin Hukumar Makaranta

04-02-1448
19-07-2026

18/07/2026

***** NURUT TILAWAH INTERNATIONAL SCHOOL, ZARIA *****

KAMMALA HADDAN ALQUR'ANI MAI GIRMA NA DALIBI ABUBAKAR SURAJO.

Alhamdulillah!

A yau Asabar, cikin ikon Allah da amincewarsa dalibi ABUBAKAR SURAJO ya kammala haddan Alqur'ani mai girma a gaban Malaminsa kuma shugaban Makaranta Sheikh Dr. Nuruddeen Umar Tahir a wannan Makaranta mai Albarka ta Nurut Tilawah International School, Zaria, bangaren haddan Alqur'ani mai girma na jeka ka dawo (Day Section).

Taron ya samu halattan manyan baki kamar su:

1- Alhaji Surajo Yakubu

2- Alhaji Ismail Yakubu

3- Alhaji Nasiru Shehu

4- Dr. Ahmad Ahmad Abdullahi

5- Alhaji Mansur Dambo

6- Hajiya Hafsat Abubakar Chindo

7- Hajiya Amina Abubakar Chindo

8- Hajiya Rabiatu Ibrahim

9- Hajiya Fatima Ibrahim

10- Hajiya Hafsatu Shehu

Da sauran iyaye, 'yan uwa da abokan arzuki.

Allah muke roko ya sanya albarka acikin abinda ya karanta, ya sakawa iyayensa da malamansa da alkhairi, yasa Alqur'ani ya cecemu duniya da lakhira.

Abu Ahmad
Elwarashiy
Secretary
Amadadin Hukumar Makaranta

3-02-1448
18-07-2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah!It is yet another opportunity for students that finished primary school or secondary scho...
14/07/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullah!

It is yet another opportunity for students that finished primary school or secondary school before moving on to next level to pause for a year and memorise the Holy Book of ALLAH blend with sound upbringing at Nurut Tilawah International School Zaria

The entrance exams is slated for Saturday 25th and Sunday 26th of July,2026. For enquiries and more information contact the phone numbers on the attached.

School management
Announcer
14-07-2026

12/07/2026

***** NURUT TILAWAH INTERNATIONAL SCHOOL, ZARIA *****

KAMMALA HADDAN ALQUR'ANI MAI GIRMA NA DALIBI AHMAD AHMAD KALANBAINA DAGA JIHAR SOKOTO.

Alhamdulillah!

A jiya Asabar, cikin ikon Allah da amincewarsa dalibi AHMAD AHMAD KALANBAINA daga Jihar Sokoto ya kammala haddan Alqur'ani mai girma a gaban Malaminsa kuma shugaban Makaranta Sheikh Dr. Nuruddeen Umar Tahir a wannan Makaranta mai Albarka ta Nurut Tilawah International School, Zaria, bangaren haddan Alqur'ani mai girma na kwana.

Taron ya samu halattan manyan baki kamar su:

1- Alhaji Ahmad Abdullahi Kalanbaina
(Hon. Member representing Wamakko/Kwarfe National Assembly, Abuja)

2- Alhaji Hassan Dahiru Kanti

3- Alhaji Muhyiddeen Bukoye

4- Alhaji Sarafaddeen Bello

5- Engr. Abubakar Mustapha

6- Hajiya Faiza Sambo Louqman

7- Hajiya Twakaltu Bukoye

8- Hajiya Khadija Bello

9- Hajiya Rukayya Bello

10- Hajiya Hajara Yusuf

Da sauran iyaye, 'yan uwa da abokan arzuki.

Allah muke roko ya sanya albarka acikin abinda ya karanta, ya sakawa iyayensa da malamansa da alkhairi, yasa Alqur'ani ya cecemu duniya da lakhira.

Abu Ahmad
Elwarashiy
Secretary
Amadadin Hukumar Makaranta

27-01-1448
12-07-2026

12/07/2026

***** NURUT TILAWAH INTERNATIONAL SCHOOL, ZARIA *****

KAMMALA HADDAN ALQUR'ANI MAI GIRMA NA DALIBI ARMAYA'U TIJJANI ABDULLATEEF DAGA BENIN REPUBLIC.

Alhamdulillah!

A jiya Asabar, cikin ikon Allah da amincewarsa dalibi ARMAYA'U TIJJANI ABDULLATEEF daga Benin Republic ya kammala haddan Alqur'ani mai girma a gaban Malaminsa kuma shugaban Makaranta Sheikh Dr. Nuruddeen Umar Tahir a wannan Makaranta mai Albarka ta Nurut Tilawah International School, Zaria, bangaren haddan Alqur'ani mai girma na kwana.

Taron ya samu halattan manyan baki kamar su:

1- Sheikh Nuruddeen Umar Tahir

2- Alhaji Muhammad Adamu Ndagiyafan

3- Alhaji Ahmad Kalanbaina

Da sauran iyaye, 'yan uwa da abokan arzuki.

Allah muke roko ya sanya albarka acikin abinda ya karanta, ya sakawa iyayensa da malamansa da alkhairi, yasa Alqur'ani ya cecemu duniya da lakhira.

Abu Ahmad
Elwarashiy
Secretary
Amadadin Hukumar Makaranta

27-01-1448
12-07-2026

12/07/2026

***** NURUT TILAWAH INTERNATIONAL SCHOOL, ZARIA *****

KAMMALA HADDAN ALQUR'ANI MAI GIRMA NA DALIBI MUHAMMAD ADAM MUHAMMAD DAGA JIHAR NIGER.

Alhamdulillah!

A jiya Asabar, cikin ikon Allah da amincewarsa dalibi MUHAMMAD ADAM MUHAMMAD daga Jihar Niger ya kammala haddan Alqur'ani mai girma a gaban Malaminsa kuma shugaban Makaranta Sheikh Dr. Nuruddeen Umar Tahir a wannan Makaranta mai Albarka ta Nurut Tilawah International School, Zaria, bangaren haddan Alqur'ani mai girma na kwana.

Taron ya samu halattan manyan baki kamar su:

1- Engr. Alh. Muhammad N. Abubakar

2- Alhaji Muhammad Adam Mdagiyafan

3- Malam Abubakar Ibrahim

4- Hajiya Hannatu Adamu

5- Halima Sadiya

6- Hajiya Sa'adatu Abubakar

7- Hajiya Sadiqa Aminu

8- Hajiya Fatima Muhammad

Da sauran iyaye, 'yan uwa da abokan arzuki.

Allah muke roko ya sanya albarka acikin abinda ya karanta, ya sakawa iyayensa da malamansa da alkhairi, yasa Alqur'ani ya cecemu duniya da lakhira.

Abu Ahmad
Elwarashiy
Secretary
Amadadin Hukumar Makaranta

27-01-1448
12-07-2026

Address

A. A Street Tukur-Tukur Layout
Zaria

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348035926375

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nurut Tilawah International School Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Nurut Tilawah International School Zaria:

Shortcuts

Share

Category