23/05/2026
YAYIN SHIRYE SHIRYEN BARIN BIRNIN MADINA ZUWA BIRNIN MAKKAH!
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Albamalli zaria Tv, Masallacin Makara Huta Sabon Layi Tudun Wada Zaria, Zaria.
FACEBOOK PAGE NA SHEIKH MUSTAPHA SALIHU BAMALLI ZARIA (CHAIRMAN COUNCIL OF ULAMA JIBWIS NHQ JOS ZARIA LG BRANCH &CHAIRMAN YOUTH PREACHING COMMITTEE JIBWIS NHQ JOS KADUNA STATE BRANCH).
23/05/2026
YAYIN SHIRYE SHIRYEN BARIN BIRNIN MADINA ZUWA BIRNIN MAKKAH!
والمدينة خير لهم لو كانوا يعلمون!
MADINA GARIN MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM.
22/05/2026
KAI TSAYE DAGA MASALLACIN MANXON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM DAKE MADINA BAYAN IDAR DA SALLAR ASUBAHIN YAU JUMA'A.
18/05/2026
ALHAMDULILLAHI!
Gamu Mun dau Hanyar Tafiya Kasa Mai Tsarki Don Gabatar da Aikin Hajjin Bana(1447H)
Muna Rokon Allah Ya Kaimu Lafiya Ya dawo damu Lafiya Ya Sa Muyi HAJJUN MABRUR
Wanda basu Samu dama Allah Ya Basu Ikon Zuwa.
Wa'azin Juma'a Kafin Zuwan Liman
Masallacin Juma'a Na Baba Trader Gangare Maje Road Tudun Wada Zaria
Tare Da
Sheikh Mustapha Salihu Bamalli Zaria(Shugaban Majalisar Malamai Na Jibwis Nhq Jos Zaria LG Branch)
10/05/2026
WA'AZIN GURUM SHEIKH MUSTAPHA SALIHU BAMALLI ZARIA BIYAYYAN MAHAIFA. Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.
10/05/2026
WA'AZIN MAKO JIBWIS NHQ JOS ZARIA LG BRANCH A SABON LAYI SHEIKH MUSTAPHA SALIHU BAMALLI ZARIA. Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.
10/05/2026
WA'AZIN MAKO JIBWIS NHQ JOS ZARIA LG BRANCH A JUSHI SHK.MUSTAPHA SALIHU BAMALLI. Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.
MU KYAUTATA ZATO YAYIN ADDU'A!
09/05/2026
LABARAI CIKIN HOTUNA DAGA FILIN WA'AZIN MAKO JIBWIS NHQ JOS ZARIA LG BRANCH WANDA YA GUDANA A RANAR JUMA'A 21/11/1447 DAIDAI DA 08/05/2026 A KUKAN MADUWA CALIFORNIA KUSA DA KWANAR SHAHADA JUSHI A ZARIA.