Knowledge in youth is wisdom in edge

Knowledge in youth is wisdom in edge To educate people learning center

16/09/2026
🌟 IHSAAN MORAL CLASSES 🌟📢 RESUMPTION ANNOUNCEMENT!Alhamdulillah! We are excited to announce the resumption of our new le...
04/09/2026

🌟 IHSAAN MORAL CLASSES 🌟

📢 RESUMPTION ANNOUNCEMENT!

Alhamdulillah! We are excited to announce the resumption of our new learning session. 🎓📚

✨ NEW SESSION THEME: 📖 “LEARN HOW TO READ” Reading Skills Session

Our goal is to help children develop strong reading skills, confidence, good character, and Islamic values in a friendly learning environment. 🌱🕌

📅 Resumption Date: 5th September, 2026

🎯 Let your child learn, grow, read, and succeed with IHSAAN!

IHSAAN MORAL CLASSES Building Knowledge • Character • Confidence

📞 Contact: 09039020201 / 09013120931

IHSAAN RECYCLING AND ENVIRONMENTAL SOLUTIONS We promote global Sustainability
22/06/2026

IHSAAN RECYCLING AND ENVIRONMENTAL SOLUTIONS
We promote global Sustainability

Lokuta da dama yara suna yiwa iyayensu tambayoyi na goge hadda - sai kaji kamar ma ka bar musu garin.A irin wannan yanay...
18/05/2026

Lokuta da dama yara suna yiwa iyayensu tambayoyi na goge hadda - sai kaji kamar ma ka bar musu garin.

A irin wannan yanayin wasu iyayen sai suyi faɗa, wasu su biyewa yaro baki.

Sai dai yaro yana da wani abu - duk amsar da baka gaya masa ba zai cigaba da nemanta a inda bai dace ba, har sai ya gamsu an gaya masa gaskiya. Domin ƙwaƙwalwar tasa irin taka ce - wadda take son sanin abinda aka ɓoye mata.

Don haka duk lokacin da yaro yayi maka irin wannan tanbayar to ka bashi amsa ta gaskiya - a sigar da ta dace da shekarunsa.

Misali -

Shekarunsa 5, sai yayi tambaya - "Mama meye fyaɗe?

Amsa - Idan wani mutum mace ko namiji ya taɓawa yaro al'aurarsa ko kuma ya sa yaron ya taɓa masa al'aurarsa shine fyaɗe.
Ba abu ne mai kyau ba. Allah baya so, wanda yayi idan ya mutu wuta zai shiga, kuma a nan duniya ma ƴansanda zai kamashi su kai shi prison.

Shikenan fa.

Idan yaro me wayo ne zai ma cigaba da yi maka tambayoyi, because to some children every answer lead to another question.

Amma duka dai amsar bata wuce wannan ba.

Shekararsa 8 - Mama menene balaga?

Amsa - Idan mutum yana yaro ko da yayi kuskure a ibada to Allah ba zai rubuta masa zunubi ba, saboda Allah ya san yaro ne yanzu yake koyon ibada. Amma idan mutum ya fara girma ya koyi ibada to ya balaga. Sai Allah ya fara rubuta masa zunubi. Idan bai yi Sallah ba yayi zunubi tunda a lokacin ya iya Sallah. Shi yasa ma kullum nake koya maka Sallah don ka iya kafin ka balaga - sai muyi ta Sallah mu shiga aljanna tare.

To Mama ya za ayi mutum ya gane ya balaga?

Amsa - zai ga ya ƙara girma, kuma zai ga gashi ya fara fito masa a hammatarsa.

Mama ke ma kin balaga?
Amsa - eh. Shi yasa zaka ga kullum ina Sallah kuma bana saɓawa Allah, don ina son Aljanna.

Mama ya naga hammatarki babu gashi?
Amsa - Askewa nake yi. Ana Askewa saboda idan yayi yawa yana tara gumi da dauɗa. Idan aka sake aka wanke sai wani ya fito.

Shikenan.

Yanzu ya gamsu zai iya tattauna komai da kai - ko da abu ne mai nauyi.
Ya san menene fyaɗe - duk

ASSALAMU ALAIKUM LALLAI ABINDA YA FARU DA WANNAN BAIWAR ALLAH YA ISA IYAYE DA YAN MATA DAUKAN DARASI A RAYUWAR DA MUKE C...
07/05/2026

ASSALAMU ALAIKUM
LALLAI ABINDA YA FARU DA WANNAN BAIWAR ALLAH YA ISA IYAYE DA YAN MATA DAUKAN DARASI A RAYUWAR DA MUKE CIKI
SABODA BURACE - BURACE , KWADAYI DA HANGE-HANGE DA YAY MANA YAWA YAKE JAWO HK.
YNZ DA WNN ABU YA FARU DA ITA GWARA ACE ANKAITA DAKIN MIJI DA ZALLAR KATIFA ko ba komai surutun dakin miji ma daraja NE ga ya' mace da wnn tozarci da zai bi danginta, zuri arta Kai kila har yayanta Sai anbasu labarin subhanallah!
Don Allah iyaye kunfi kowa sanin halin da AKE ciki na matsin tattalin arziki duk Wanda yazo Neman yarku matukar ba Dan ZAMAN kashe wando bane ku aura Masa a wuce wurin da irin wnn Bala I da aka kawo . Mu koma koyar warahmatullah musulunci

Assalamu Alaikum warahmatullah Dafatan kowa yana lfy.Yan uwa duk wanda bai fara wadannan mining din ba yayi kokari ya fa...
17/05/2024

Assalamu Alaikum warahmatullah Dafatan kowa yana lfy.
Yan uwa duk wanda bai fara wadannan mining din ba yayi kokari ya fara akan lokaci don a cikinsu akwai wadanda ake sa ran zasu fashe a kwashi Alkhairi insha Allah nan kusa.
Ga links din bot na telegram
https://t.me/wcoin_tapbot?start=MTM0NjMyMDU5Nw==

https://t.me/hamster_kombat_bot?start=kentId1346320597

https://t.me/dotcoin_bot?start=r_1346320597

https://t.me/onchaincoin_bot?start=user_1346320597

https://t.me/tapswap_bot?start=r_1346320597

https://t.me/Catapsbot?start=1346320597

https://t.me/BlumCryptoBot/app?startapp=ref_z4jRLABwIU

https://t.me/yescoingame_bot?start=r_1346320597

https://bondex.page.link/9wjEy8nU8yTns8NF8?inviteCode=FUR1A

Ton, Solana or Ethereum?🧐 Tap to coin and choose what you want!

Assalamu Alaikum YAN UWA MASU Albarka MABIYA SHAFIN MU .Insha Allah zamu  ringa kawo muku kayan Amfanin rayuwa ga da sha...
06/11/2023

Assalamu Alaikum YAN UWA MASU Albarka MABIYA SHAFIN MU .
Insha Allah zamu ringa kawo muku kayan Amfanin rayuwa ga da shawarwari game da mafitar rayuwar Auratayya data matasa , insha Allah. Sai a sanya mu a duai

30/09/2023

BRING BACK OUR FUGUS GIRLS !!!
No MORE INDEPENDENCE❌🇳🇬❌ CELEBRATION ⛔🇳🇬📛 THE NORTH CITIZENS ARE IN DANGER
END KIDNAPPING FROM THE NORTHERN REGION

Wannan Hoton Daya daga cikin manyan Malaman Nigeria ne kozaku iya fada MANA sunansa?Kuma wane fata kuke mashi
27/05/2023

Wannan Hoton Daya daga cikin manyan Malaman Nigeria ne kozaku iya fada MANA sunansa?

Kuma wane fata kuke mashi

Address

King's Road Muchia S/gari Zaria
Zaria

Telephone

+2349039020201

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Knowledge in youth is wisdom in edge posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category