05/09/2026
*DAGA TASKAR MANZON ALLAH*(๏ทบ)
18th-03-1448/31st-08-2026
Maudu'i; Ladubba da hukunce-hukuncen dake da alaฦa da abinci. 3 cikin 20
ยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐยฐ ยฐยฐยฐยฐยฐ
Manzon Allah(๏ทบ) yace:"Lallai Allah da Manzon sa su hana ku cin naman jakin gida, tabbas shi ฦazanta ne"
(Haramun ne cin naman jakin gida, amma banda na daji, shi ana cin sa idan aka k**a shi a farauta)
-(Saheehul Bukhari;5528. Muslim;1940}
Ilimi Tafarkin Gaskiya