Al-aiman international academy nagoyi zaria city

Al-aiman international academy nagoyi zaria city Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Al-aiman international academy nagoyi zaria city, Education, nagoyi zaria city, Zaria.

BEST PHOTO OF THE YEAR 🥰🥰Wakiliyar Nigeria bayan lashe matsayi na ɗaya (1) a duniya a gasar karatun Alƙur'ani mai girma ...
20/08/2026

BEST PHOTO OF THE YEAR 🥰🥰
Wakiliyar Nigeria bayan lashe matsayi na ɗaya (1) a duniya a gasar karatun Alƙur'ani mai girma ta ƙasar Saudiyya.

alhamdulillah ✅
alhamdulillah ✅
alhamdulillah ✅
Allah

AlhamdulillahMun fara saida form na sashin HADDAN alqu'ani mai girma Daluban ilimi zasu iya samun form a Haraban makaran...
16/08/2026

Alhamdulillah
Mun fara saida form na sashin HADDAN alqu'ani mai girma Daluban ilimi zasu iya samun form a Haraban makaranta
Don karin baya 07031983552 /08120502076

Assalamu alaikum warahmatullalHukumar wannan makaranta na farin cikin sanar da alumma cewa tafara saida form don daukan ...
12/08/2026

Assalamu alaikum warahmatullal

Hukumar wannan makaranta na farin cikin sanar da alumma cewa tafara saida form don daukan sabbin dalubai na wannan shekara akan kudi #500 ga mai bukata.

Sannan haryanzu ana daukan yan daura ga duk mai bukata daga shekara 10 zuwa sama. Don neman karin bayani :- 07031983552 /08120502076

Sanarwa daga
Hukumar makaranta.

First Aid Group Of Jibwis Zaria West Division
10/08/2026

First Aid Group Of Jibwis Zaria West Division

09/08/2026

Daluban mu yayain bada murajia yau lahadi

09/08/2026

Masha allah, allah ya kara hazaka

Masha allahGarazan sati kenan daga daura da al-aiman tahfeezul qur'an waddirasatul islamiyya nagoyi zaria take yi daga k...
09/08/2026

Masha allah
Garazan sati kenan daga daura da al-aiman tahfeezul qur'an waddirasatul islamiyya nagoyi zaria take yi daga kowani aji kamar haka

*Faslu Abdullahi bn mas'ud*

Zainab lawal 1st position
Ibrahim salisu bagudu 2nd position
Saadiyya ya'u 3rd position

*Faslu zaid bn thabit*

Ahmad H Abdullah 1st position
Ahmad Ibrahim 2nd position
Abdulqadeer yusuf aliyu 3rd position

*Faslu ubayyu bn ka'ab*

Pending

*Faslu mu'azu bn jabal*

Pending

Allah yasa mana albarka akaratunmu ya bamu saa
Ameen

Assalamu alaikum warahmatullalMunayima kowa fatan ALKHAIRIYau shine 8 August 2026Ranar da mukafara daura mai albarka a m...
08/08/2026

Assalamu alaikum warahmatullal

Munayima kowa fatan ALKHAIRI
Yau shine 8 August 2026
Ranar da mukafara daura mai albarka a masallacin tanki uku dake nagoyi zaria kamar yadda muka sanar

Sannan haryanzu akwai sauran gurbin shiga inhar kanada mai bukata

*Masu shiga*
Maza ko mata
Daga shekara 10 zuwa sama
Dan makaranta da wanda ba dan makaranta ba

Sannan munfara saida form na makaranta akan kudi naira *500* ga mai bukata

*Amma daura kyauta ne*

*MUNGODE*
Sanarwa daga shugaban makaranta
07031983552, 08120502076

Masha allah allah yasa muna cikin masu kyautata ayyukanmu
06/08/2026

Masha allah allah yasa muna cikin masu kyautata ayyukanmu

Address

Nagoyi Zaria City
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-aiman international academy nagoyi zaria city posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share