24/05/2025
Wanda ya fahimci Alqur'ani gwargwado, toh bai kamata a same shi da hasada ko baƙinciki ga wani ba
Kada ka yarda, Allah ya ce shi ke raba abubuwa, kai kuma ka kwana da hasadar wani a zuciyarka, Kul !
Gwani Amir yunusa✍️🌹🌹