HalqatuTahfeezil Quran waddirasatil Islamiyyah Hanwa Gangare Zaria

HalqatuTahfeezil Quran waddirasatil Islamiyyah Hanwa Gangare Zaria

Share

The page is created for the benefit of the Qur'anic students of the school and the entire ummah who love, read and write about the holy Book Qur'an.

We ask Allah to make Qur'an be our guide

08/05/2025

Allah Ta'ala ya sa albarka kuma ya kaimu lafiya.
Aramma

Photos from HalqatuTahfeezil Quran waddirasatil Islamiyyah Hanwa Gangare Zaria's post 09/12/2024

GAYYATAR WALIMAR KAMMALA HADDA

Assalamu'alaikum wa rahmatulLah wa Barakatuh ya Yan'uwa masu albarka.

Wannan Makaranta mai Albarka tana gayyatar IYAYEN Daliban wannan Makaranta zuwa halartan kwarya-kwaryar WALIMAH da ta shirya wa Dalibanta su goma Sha uku (13) da s**a kammala haddar su ta Alqur'ani kuma su ka samu damar yin kariyar su ta karshe (FINAL DEFENCE).
Walimar zata gudana kamar haka:

RANA:
LAHADI 13 ga Watan JUMADAL AAKHIRAH, 1446 A.H =(15 ga watan December, 2024)

WURI:
MASALLACIN IJABAH MAKERA HANWA

LOKACI:
9:30 a.m Na safe. In Sha Allah.
Allah Ta'aala ya bada ikon zuwa aameen thumma aameen.

SANARWA:
DAGA HUKUMAR MAKARANTAR

04/12/2024

Assalamu'alaikum wa rahmatulLah wa Barakatuh ya Yan'uwa masu albarka.
Yau ma kamar yadda mu ka saba kawo muku kariyar HADDAR Alqur'ani ta karshe (FINAL DEFENCE).
Yau dalibar mu Mai suna :
MARYAM SHEHU SANI
Itace Dalibar mu ta TARA (9).
Allah Ta'aala ya sa albarka kuma ya karba mana gaba daya.

03/12/2024
03/12/2024

Assalamu'alaikum wa rahmatulLah wa Barakatuh ya Yan'uwa.
Yau ma kamar yadda mu ka saba kawo muku kariyar HADDAR Alqur'ani ta karshe.
Dalibinmu na yau shine :
AHMAD MUHAMMAD TUKUR
Kuma shine dalibi na TAKWAS (8).
Allah Ta'aala ya sa albarka kuma ya karba mana gaba daya.

22/11/2024

Assalamu'alaikum wa rahmatulLah wa Barakatuh ya Yan'uwa.
Yau ma kamar yadda mu ka saba kawo muku kariyar HADDAR Alqur'ani ta karshe (FINAL DEFENCE) daga wannan Makaranta mai Albarka, Dalibinmu na yau shine SULEIMAN SHEHU SANI. Allah Ta'ala ya datar da mu.

17/11/2024

Assalamu'alaikum wa rahmatulLah wa Barakatuh ya Yan'uwa.
Yau ma kamar jiya Dalibinmu na BIYAR ya fara karatun kariyar sa ta karshe (FINAL DEFENCE).
Dalibi mai suna ABDULFATTAH IBRAHIM. Allah Ta'ala ya datar da shi

Want your school to be the top-listed School/college in Zaria?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address

Hanwa Gangaren Malam Hamza
Zaria

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00