Madrasatul hidayatul adfal s/Anguwa magume zaria

Madrasatul hidayatul adfal s/Anguwa magume zaria Litahfizul quran

22/02/2026

brknm d wrhk

06/10/2024

Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuhu dafatan Kuna cikin koshi lpy

MADRASATUL HIDAYATUL ADFAL Littahfizul Qur'an waddirasatul islamiyya sabuwar Anguwa Magume ZariaNa farin cikin gayyatar ...
30/01/2024

MADRASATUL HIDAYATUL ADFAL Littahfizul Qur'an waddirasatul islamiyya sabuwar Anguwa Magume Zaria
Na farin cikin gayyatar ka/ki zuwa wajen Yayen dalibai MAHADDATA ALQUR'ANI Karo na 3 su 13 tare da MASU SAUKA Su 35 Wanda zai gudana insha Allah kamar haka
Rana:Lahadi 4th February 2024 Dai Dai da 24 Rajab 1445AH
Wuri:Dakin taro na school of management Nuhu bamalli polytechnic Gaskiya road Zaria Kaduna
Lokaci:09:00AM

Allah yabada iKon halarta Amin

07047653434,08069178990,08060786056

Signed: Secretary HIDAYATUL ADFAL old student

10/07/2023

Babu wani mai rubutu face sai ya gushe.
Abin da kuma ya rubuta da hannunsa ya wanzu tsawan lokaci.
Kada ka rubuta wani abu da tafin hannunka.
Face abin da zai faranta maka rai ka ganshi ranar Alƙiyama.

10/07/2023

HAKURI

Imamu Ahmad yana cewa: “Haƙuri a cikin jikin ɗan Adam yana da matsayi kamar kai ne, kuma duk mutumin da ba shi da kai to gangar jikinsa ma ba tada amfani.”

إنالله وإناإليه راجعونAllah yayiwa Alaramma isah cikon kwami rasuwa yau litinin zaayi janaizar shi gobe talata karfe 10:...
05/09/2022

إنالله وإناإليه راجعون

Allah yayiwa Alaramma isah cikon kwami rasuwa yau litinin zaayi janaizar shi gobe talata karfe 10:00am

ALLAH yajikanshi yagafarta mishi yasa aljanna ce makoma alfarmar Shugaba saw

05/07/2022

Munai muku fat an alheri

19/06/2022

Duk duniya baayi mutum mai farinjiniba kamarka ya Rasulallah

Manzon ALLAH (ﷺ) Yace: Idan daren farko na Ramadhan ya zo: sai a ɗaɗɗaure Shaiɗanu da kangararrun Aljanu, kuma a kukkule...
02/04/2022

Manzon ALLAH (ﷺ) Yace: Idan daren farko na Ramadhan ya zo: sai a ɗaɗɗaure Shaiɗanu da kangararrun Aljanu, kuma a kukkule ƙofofin Wuta ba za a bar wata ƙofa a buɗe ba, kuma za'a bubbuɗe ƙofofin Aljanna ba a za rufe ko da ɗaya daga cikin su ba.

Sa'an nan mai shela yayi shela cewa: Ya kai mai neman aikin Alkhairi, kazo ga wata na Alkhairi, Ya mai neman sharri ka taƙaita a wannan wata.

Kuma ALLAH SWT yana da wasu bayi da yake yantawa daga Wuta, hakan kuma na faruwa ne a kowane dare.

~ Imam At-tirmizy

28/03/2022

Munbude WhatsApp group na wannan makaranta Mai buqata ya mana magana

Send a message to learn more

23/02/2022

Allah u Akbar

Address

Sabuwar Anguwa Magume
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madrasatul hidayatul adfal s/Anguwa magume zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category