15/01/2024
Alhmd lillah dukkan godiya ta tabbata ga Allah mai kowa mai komai
Wannan makaranta mai suna irshadul adifal dake ung amaru
Na mika sakon bangaji ga daukakin al ummar das**a sami halarta da wadanda Allah baibasu ikon halartan wannan yaye data gabatar ajiya
Iyayen yara da malaman mu da shuwagabanninmu da sarakuna da sauran malaman islamiyyu daga sashi daban daban
Muna godiya Allah yasaka da alkhairi yakumar bar zumunci
Dafatan kowa yakoma gd cikin koshin lfy mun gode🙏 mun gode🙏 mun code🙏