03/06/2026
WA'AZIN GORON SALLAH!!!
In sha Allahu kamar yadda aka saba duk shekara, bana ma za'a gudanar da wannan taro mai Albarka kamar yadda yake dauke cikin wannan IV.
Muna Addu'ar Allah SWT ya kai mu lafiya, ya bada ikon halarta lafiya, Allahumma Ameen.
08/05/2026
INNAA LILLAHI WA INNAA ILAIHI RAJIOON!!
Allah yayi wa dan wajan yaya na Alh.Umaru rasuwa watau Mal.Sabo Siya jikan gidan sharifai kwata.
Za muyi masa Sallar Jana'iza yau karfe 11:00am
Kofar gidan Marigayi Alh.Isan Maigari Kusfa.
Yan uwa muna neman addu'ar ku ta rahma agare shi.
01/05/2026
salaam
ربنا هب لنا من أزواجنا وذرياتنا قرة أعين واجعلنا للمتقين إماما.
My brothers and sisters we need to pray for them.!
أهل الخير والكرم!
نرجو دعواتكم على هولاء بناتكم
Yan uwa masu albarka, muna baran addu'ar ku ga yayan Ku:
1.Samhat
2.Sumaihat
3.Suhailat
4.Hamida
5.Tayseer
6.Fareed