Sheikh Mal Balarabe Gyallesu

Sheikh Mal Balarabe Gyallesu Educate People

Insha Allah yau za’a rufe tafsir da dare Wanda sheikh Mal Balarabe gyallesu yake gabatarwa9pm xuwa 10pm gabashi masallac...
16/03/2026

Insha Allah yau za’a rufe tafsir da dare Wanda sheikh Mal Balarabe gyallesu yake gabatarwa
9pm xuwa 10pm
gabashi masallacin margayi malam ummaru dorowa.

In Allah yakaimu snjima malam zai gabatar da tafseer dinshi na bana a masallacin margayi malam ummaru dorowa sakamakon m...
24/02/2026

In Allah yakaimu snjima malam zai gabatar da tafseer dinshi na bana a masallacin margayi malam ummaru dorowa sakamakon masallacin da yake gabatarwa na kofar gidan mal sahabi liman ana mai gyare gyare wanda hakan yasa aka koma wannan masallaci(na mal ummaru doruwa)
Rana:Talata 24th,feb,2026
Lokaci :9pm dare zuwa 10pm na dare.
Wuri:masallacin margayi malam ummaru doruwa .
Allah yabada ikon zuwa...

24/02/2026

Address

Anguwan Malamai Tudun Wada Zaria
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Mal Balarabe Gyallesu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share