14/06/2024
Makarantar malam Habu
Madrasatu Nuril Islam Basawa
14/06/2024
ALLAH KA RUFA MANA ASIRI DUNIYA DA LAKHIRA
السلام عليكم و رحمة الله
Ina mai amfani da wannan dama domin sanar da iyayen yara na wannan makaranta mai albarka ce wa; ranar Asabar, 22th-1-2022, za mu fara jarrabawa, fatan Allah ya da sa'a. Amin
Mun gode
السلام عليكم و رحمة الله
حسبنا الله و نعم الوكيل
Makarantar malam Habu Madrasatu Nuril Islam Basawa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Zaria