Daarus-sahaabah Network

Daarus-sahaabah Network

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Daarus-sahaabah Network, Religious school, No 19 Jushin Gari, Zaria.

02/03/2026

Hadisi
Rana 13 ga Ramadan

Albaniy TV
TopFans
Albaniy TV

02/03/2026

13 ga Ramadan

Albaniy TV
El-Maude Ahmad
Daarus-sahaabah Network
TopFans

23/07/2025
23/07/2025

ALQUR'ANI gidan natsuwa

Albaniy TV
El-Maude Ahmad

20/03/2025

Hukuncin Gyale a da mata ke sanyawa a kasar hausa

06/08/2024

Ya kamata kowa ya kalli wannan kafin shiga duk wata fitina, don gudun matsala

08/05/2024

Wannan ita ce ƙasar mu, Allaah swt ya gyara Nigeria. Amin Yaa Hayyu Yaa Qayyum

Sheikh Albaniy Zaria Projects
Duniyar Mu A Yau
Albaniy TV

28/12/2023

Da MAULUDIN Kirista da MAULUDIN Musulmi duk ɗaya ne BIDI'A ce.
~Sheihk Dr. Idris Abdul-Aziz (Hafizahullah)

04/07/2023

A ko da yaushe shigar mace nada matukar tasiri wajen ko wani mutum da zata fuskanta na banza ne ko na kirki, In kikayi shigar mutunci a mutunta ki, In kikayi shigar mutanan banzan, banzayen ke kulaki. Na tabbata ko dan iska bai son nashi ya lalace, kuma nasan mai karatu ma shigar wadannan bayin Allaah zai burge ka.

Photos from Daarus-sahaabah Network's post 17/05/2023

KO KASAN WAYE DR IDRIS ABDUL'AZEEZ BAUCHI ?

ba malamin kwaram bane kuma ba malamin addu'a ma Yan siyasa bane ko Yan kasuwa da kafafunsa yake tsaye char duk Wani rufin asiri Allah yamasa
*Makarantan NCE/Degree Programs Affilated to UNIMAID
*Makarantan secondary
*Makarantan primary
*Makarantar Islamiya da Hadda
*Higher Islamic
*Makarantan nursery
*Asibiti private
*Kasuwancin gidaje
*Kasuwancin filaye
*Manomine na azo agani
* Garu Security
*Ga ilimin addini da fadin gaskiya
*Ga ilimin TAUHIDI da Shari'a
* Ga rashin kwadayin abun hannun siyasa.
* Ankawo mishi Naira Million 200 cikin Kudin makamai 2015 yaki ansa

Daya daga cikin Gwamnatocin mu na Bauchi ta taba bashi 80million yaki karfa.
Tabbass Malam Yana da dinbin alkhairai, Kuma Haka amatsayin sa na Dan Adam ba'zaa rasa shi da kuskure ba. Yadda yayi kuskure Allah gafarta Masa damu baki daya. Allah Kuma ya kara Albarka cikin rayuwar Malam.

Wanan dalilin ne yasa Yan BIDI'AH da sauran Makiya munafukai cikin masu cewa Wai Suma Ahlussanah ne, suke ta haushi Kamar wasu karnuka kanshi, Allah katsare DR daga sharrin masu sharri nafili dana boye. Ameen

Photos from Daarus-sahaabah Network's post 08/03/2023

GAGARUMAR MUHADARAR A KADUNA.🔥🔥

Mai Taken..
“IDAN KAZO KAJI.”

Malamai Masu Gabatar da Lakca sune Kamar haka:-

1. Sheikh Musa Yusuf Asadus-Sunnah
2. Sheikh Khamis Almisry
3. Sheikh Tahir arrigasiyyu
4. Sheikh Umar Shehu Zaria
5. Sheikh Nuruddeen Abubakar
6. Sheikh Ibrahim aliyu kaduna
7. Sheikh Auwal Elwazzer
8. Sheikh Abubakar salehu zaria
9. Ustaz Usman Hamza Albayan
10. Ustaz Jamilu Tahir
11. Ustaz Murtala Dan Ustaz
12. Imam Yusuf Umar Sallama 2

Ranar: Alhamis 09-03-2023 (17/Sha'aban/1444a)

Wuri: Masallacin Juma'a Na Abu Ubaida Bn Jarrah (Masallacin Sheikh Khamis Almisry) Bya Pass Kaduna

Lokaci: Magrib zuwa Isha'i

Allah ta'ala ya bada ikon Halarta Amin.

Want your school to be the top-listed School/college in Zaria?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address

No 19 Jushin Gari
Zaria