Zauren Dr Abubakar Jumare Gidado Zaria

Zauren Dr Abubakar Jumare Gidado Zaria

Share

Karantar da addini abisa tafarkin magabata na kwarai. Tare da amsa muku Tambayoyi

18/06/2026

KARATUN LITTAFIN:- ๐Ÿ‘‡

WANENE ZAI DAUKI NAUYIN DAMUWAR WANNAN ADDININ MUSULUNCI ZAMA NA 8



*Gabatarwan Babban Malami* ๐Ÿ‘‡

Sheikh Qasim Aminu

๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น
YouTube channel
https://youtube.com/?si=7W9bPeefLTMjWMMR

Telegram
https://t.me/ibnabbas01

WhatsApp group
https://chat.whatsapp.com/JNCADqcEI4C2npMqtBrcd9

_Rana_ :- Alhamis
4-Muharram-1447
18/06/2026
_Wuri_ :- *Masallacin makarantan Dan-Dada Kwarbai Zaria

*Ayi Sauraro Lafiya*
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

18/06/2026

KARATUN LITTAFIN:- ๐Ÿ‘‡

WANENE ZAI DAUKI NAUYIN DAMUWAR WANNAN ADDININ MUSULUNCI ZAMA NA 7



*Gabatarwan Babban Malami* ๐Ÿ‘‡

Sheikh Qasim Aminu

๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น๐Ÿ•น
YouTube channel
https://youtube.com/?si=7W9bPeefLTMjWMMR

Telegram
https://t.me/ibnabbas01

WhatsApp group
https://chat.whatsapp.com/JNCADqcEI4C2npMqtBrcd9

_Rana_ :- Alhamis
4-Muharram-1447
18/06/2026
_Wuri_ :- *Masallacin makarantan Dan-Dada Kwarbai Zaria

*Ayi Sauraro Lafiya*
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

18/06/2026

17/06/2026

Happy follow-versary to my awesome followers. Thanks for all of your support! Mustapha Haruna Maiwada, Abdullahi Bamalli, Isah Magaji, Abdullah Shehu

17/06/2026
17/06/2026

Allahu Akbar...

1. *Allah da hikimarsa yake inganta rayuwarmu*


2. *Allah da tausayinsa yake yi mana maganin damuwarmu*


3. *Da Rahamarsa Allah yake gyara ta6ewar mu da abin da ya karkace a zuciyar mu*


4. *Allah da izzarsa yake daukaka ruhin mu ya karfafa rauninmu*


*Kammalawa*
_"Allah ba ya mantawa da bayinsa, don haka muyi hakuri da rayuwa, mu sani bayan kowacce wahala akwai sauฦ™i"_
Allah ya ce: *" Lallai tare da wahala akwai sauฦ™i, lallai tare da wahala akwai sauฦ™i [Ash-Sharh: 5-6].*

Ya Allah ka gyara rayuwar mu, ka gusar mana damuwar mu, ka ku6utar da zukatan mu da ga6o6in mu daga 6arna da zunubi, ka ฦ™ara Imanin mu, ka karfafa raunin mu da izzarka ya Rabb ๐Ÿคฒ

16/06/2026

MATASHIYA:
โ€œNa fahimci cewa hanyar rayuwa tana da tsawo, cike da kadaici da ฦ™alubale. Babu wanda zai iya ษ—ebe mini kewa. Sai na yanke shawarar yin abota da Qurโ€™ani โ€“ na haddace shi, domin ya kasance min jagora da aboki a wannan tafiya.โ€
โ€“ Imam Al-Hasan Al-Basri (ุฑุญู…ู‡ ุงู„ู„ู‡)

16/06/2026

Assalamu Alaikum
โ€ŽHis Eminence, the Sultan of Sokoto has declared Tuesday 16/6/2026 as the first day of Al Muharram 1448AH.
โ€ŽSarkin Malaman Sokoto
โ€Ž

16/06/2026

Want your school to be the top-listed School/college in Zaria?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address

Alu Dan Sidi Road
Zaria
2020