Al-Mumtaz International Qur’an Academy Zaria

Al-Mumtaz International Qur’an Academy Zaria Al-Mumtaz International Qur’an Academy is qurani memorization school that operates on weekends.

Established in October, 2009, it has so far produced over 60 memorizers of Qur’an.

06/08/2025

Babbar shela ga sababbin manyan masoyana! Hassan M Tukur

06/08/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Anas Abubakar, Muhammad Hannafi Abubakar

18/11/2023
22/01/2023

Jawabina ranar yayen mahaddata Al-Qurani kuma marubuta 31
January 15, 2023.
Allah ya saka da alheri

22/01/2023

Karatun Littafin الوصية الشرعية
Zama na bakwai (7)

15/01/2023

Assalamu Alaikum Wa-Rahmatullah

Hukumar wannan makaranta mai albarka na gayyatar al-ummar musulmi bakiɗaya zuwa gagarumin taron yayen mahaddata Al-Qurani kuma marubuta karo na uku tare da kaddamar da Asusun Ginin Makaranta. Wanda zai gudana kamar haka:
Rana: Lahadi 15 ga watan Janairu, 2023.
Wuri: Firamaren Dr. Muhammad Jumare da ke Jushi a birnin Zariya, Jihar Kaduna.
Lokaci: Karfe 9:30 na safe.

Za a iya bibiyar taron kai tsaye (LIVE) ta wannan shafin a kafar Facebook 👇👇👇

https://www.facebook.com/profile.php?id=100064051333971

Domin neman ƙarin bayani, za a iya tuntuɓar waɗannan nambobi 👇👇👇
08062403962
08130184822
08033517984
08066303602

Allah ya bada ikon halarta, amin.

Sanarwa
HUKUMAR MAKARANTA

Al-Mumtaz International Qur’an Academy is qurani memorization school that operates on weekends. Established in October, 2009, it has so far produced over 60 memorizers of Qur’an.

10/01/2023

Address

Dr. Muhammad Jumare L. G. E. A. Primary School, Jushi
Zaria

Opening Hours

Saturday 02:00 - 18:00
Sunday 02:00 - 18:00

Telephone

+2348062403962

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Mumtaz International Qur’an Academy Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Al-Mumtaz International Qur’an Academy Zaria:

Shortcuts

Share

Category