Suratu Daha by
Muhammad Sani Dalhat
From Tahfeez Saturday and Sunday
أكاديمية النجاة زارياAn-najat Academy Zaria
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from أكاديمية النجاة زارياAn-najat Academy Zaria, School, No AH Street Gonar Ganyen layout Tukur Tukur, Zaria.
13/09/2024
*SANAR DA DAGA HUTU ZUWA 2 GA WATAN SEPTEMBER*
Assalamu alaikum
Zuwa ga Iyaye masu girma.
Hukumar wannan makaranta mai albarka tana farin cikin sanar da Iyaye cewa: ta dage dawowa hutu zuwa *2/9/2024* idan Allah ya kai mu lafiya, sakamakon aikace-aikace da yake gaman mu da bamu kammala ba.
Muna bawa Iyaye hakuri.
Sanarwa:
Hukumar makaranta.
Assalamu Alaikum
Barkan mu da wannan lokaci gobe Lahadi 03.03.2024 daliban mu guda uku zasu kammala haddar Alqur'ani mai girma:
1- Aliyu Muhammad Khamis
2- Muhammad Abdurrahman
3- Yusuf Aminu.
Allah ya sanya albarka. Amin.
.
03.03.2024
Career Talks
Career Talks
11/07/2023
A N - N A J A T A C A D E M Y Z A R I A
APPLICATION FORM
Assalamu Alaikum,
The school management wishes to inform the general public that the "Application Form" for admission into various sections of the Academy is now on sale.
1. Secondary
2. Nursery and Primary
3. Islamiyya
4. Tahfeez (Saturday & Sunday)
5. Tahfeez (Thursday & Friday)
6. Married Women
For more inquiries, please contact the following numbers:
08145656767
07067971440
08068859312
School Management
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Website
Address
Zaria