Qur'an in Every House

Qur'an in Every House Qur'an In Every House (QIEH)
Is a project aimed at distributing the Glorious Qur'an to every househ

16/03/2024
16/03/2024

HASKEN ALQUR'ANI: Kacici-kacici game da Alkur'ani mai girma. Zai dings zuwa sau daya a sati. Akwai kyautar Certificate ga mutane biyar na farko da s**a amsa tambayar dai-dai.

21/04/2022
ZUWA GA MALAMAI,(musamman malaman firamare)Da Sauran Malamai a Kowane Irin Mataki Na Ilimi.KAR KA SAKE, KA YI KARYA A IL...
23/02/2022

ZUWA GA MALAMAI,
(musamman malaman firamare)

Da Sauran Malamai a Kowane Irin Mataki Na Ilimi.

KAR KA SAKE, KA YI KARYA A ILIMI.

Dubi abinda wannan saurayin ya fa fada. Shekara goma da s**a wuce ke nan, amma bai manta ba.

YA KUKE TUNANIN SAURAYIN NAN ZAI DAUKI MALAMIN DA YA FADI MAGANAR; DA KARYA YA FADA???

ALLAH KA SA ALKUR'ANI YA ZAUNA A ZUKATANMU. KA BA MU IKON AIKI DA ABINDA KA SANAR DA MU A CIKINSA.AMIN.
21/02/2022

ALLAH KA SA ALKUR'ANI YA ZAUNA A ZUKATANMU. KA BA MU IKON AIKI DA ABINDA KA SANAR DA MU A CIKINSA.
AMIN.

Address

Zaria

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qur'an in Every House posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Qur'an in Every House:

Shortcuts

Share