07/03/2021
Halqatu Anas Bn Malik Albarkawa Zaria
العلم للعمل
07/03/2021
22/01/2021
WASU DAGA CIKIN HAQQIN ANNABI (S.A.W) AKAN AL'UMMA
KADA KA WUCE GONA DA IRI AWURIN SONSA (4)
💌💌💌
Allah Madaukakin Sarki Ya ce :
"لَيْسَ لَكَ مِنَ الْأَمْرِ شَيْءٌ أَوْ يَتُوبَ عَلَيْهِمْ أَوْ يُعَذِّبَهُمْ فَإِنَّهُمْ ظَالِمُونَ". آل عمران (١٢٨)
"Bãbu kõme a gare ka game da al'amarin (shiryar da su banda iyar da manzanci). Ko Allah Ya karɓi tũbarsu, kõ kuwa Ya yimusu azãba, to lalle ne sũ, mãsu zãlunci ne".
"Manzon Allah (S.A.W) ya ce : Kar da ku wuce iyaka gurin yabona kamar yanda Nasara su ka wuce iyaka gurin yabon Isah Dan Maryam". [Bukhariy da Muslim]
Shaikh Imam Aliyu Muhammad low cost
Kadan daga chikin muhadaran daya gudana. Allah yasa mudace Ameen
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Zaria