Dr. Nuruddeen Muh'd Fateh Bauchi

Dr. Nuruddeen Muh'd Fateh Bauchi Islamic Da'awah

ALHAMDULILLAH!Da cikakken godiya ga Allah Maɗaukakin Sarki, muna sanar da cewa an sallami  .      daga asibiti, kuma yan...
14/07/2026

ALHAMDULILLAH!

Da cikakken godiya ga Allah Maɗaukakin Sarki, muna sanar da cewa an sallami . daga asibiti, kuma yanzu yana gida. Alhamdulillah, jikin sa yana samun sauƙi sosai.

Muna miƙa godiya ta musamman ga duk wanda ya yi addu'a, ya kawo ziyara, ya kira waya, ko ya nuna kulawa da tausayi a lokacin jinyarsa. Allah Ya saka muku da mafificin alheri.

Muna ci gaba da roƙon Allah (SWT) Ya ba shi cikakkiyar lafiya da waraka, Ya sanya abin da ya same shi ya zama kaffarar zunubai da ɗaukakar daraja.

Jazakumullahu Khairan.
🤲🏻

10/07/2026

🛑 SANARWA MAI MUHIMMANCI 🛑

Assalamu Alaikum wa Rahmatullahi wa Barakatuhu.

Muna sanar da al'umma . ya samu hatsari a hanyarsa ta dawowa daga Misau. A sakamakon hatsarin, ya samu karaya a hannu tare da raunuka.

A halin yanzu yana kwance a Emergency Unit na T.H. (Teaching Hospital) ana ci gaba da kula da lafiyarsa.

Muna roƙon 'yan uwa da abokan arziki da su yawaita yi masa addu'a, Allah Maɗaukakin Sarki Ya ba shi lafiya cikin gaggawa, Ya sauƙaƙa masa wannan jarabawa, Ya kuma mayar da shi gida lafiya.

Allah Ya kiyaye dukkan Musulmi daga dukkan sharri da haɗurra. Amin.

Assalamualaikum WarahmatullahBayan gaisuwa irinta addinin musulunchi Sakon godiya daga shi Dr. Nuruddeen Muhammad Fateh ...
01/07/2026

Assalamualaikum Warahmatullah

Bayan gaisuwa irinta addinin musulunchi

Sakon godiya daga shi Dr. Nuruddeen Muhammad Fateh da iyalansa da dukkanin daliban sa da dukkanin al'uma.

*KARRAMAWA DAGA KUNGIYAR JIBWIS RESHEN DAN IYA .B. QARQASHIN JAGORANCI SHEIKH IMAM HASSAIN ZANGO*

*WADDA AKAN KARRA MA Dr. Nuruddeen Muhammad Fateh*(Sarkin Malaman Zango Bauchi)

Akan dawowan shi Dr. Da kuma samun aikin Lecture na jami'ar Bayaro University Kano

*MEDIA TEAM*
08108572326

GAYYA GAYYA GAYYA GAYYA GAYYA     Assalamualaikum WarahmatullahBayan gaisuwa irinta addinin musulunchi ana gayyatan dukk...
25/06/2026

GAYYA GAYYA GAYYA GAYYA GAYYA

Assalamualaikum Warahmatullah
Bayan gaisuwa irinta addinin musulunchi ana gayyatan dukkanin yan uwa zuwa gurin wannan muhadara mai tarin albarka

‏﴿يَرْفَعِ اللَّهُ الَّذِينَ آمَنُوا مِنكُمْ وَالَّذِينَ أُوتُوا الْعِلْمَ دَرَجَاتٍ﴾[المجادلة: 11]Alhamdulillah, with h...
14/05/2026

‏﴿يَرْفَعِ اللَّهُ الَّذِينَ آمَنُوا مِنكُمْ وَالَّذِينَ أُوتُوا الْعِلْمَ دَرَجَاتٍ﴾
[المجادلة: 11]

Alhamdulillah, with hearts full of joy and gratitude to Allah, heartfelt congratulations to on the successful defence of his postgraduate PhD/M.A Arabic Thesis and Dissertation Viva Voce from Bayero University Kano (BUK) titled:

«البنيوية المورفولوجية لرواية مريم الخادم»

This beautiful achievement is a reflection of hard work, patience, sacrifice, and sincere dedication to knowledge. May Allah ﷻ make this success a source of barakah, elevate him in wisdom and honour, and open even greater doors of success ahead.

Congratulations on this remarkable milestone. 🎓📚✨

Address

Zango Behind Federal Low-cost Bauchi
Zango

Telephone

+2347036692183

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Nuruddeen Muh'd Fateh Bauchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share