DARUL HIKAM

DARUL HIKAM SCHOOL FOR LEARNING QUR'AN AND ISLAMIC STUDIES

26/05/2026
Assalamu Alaikum Warahmatullahi WabarakatuhuMakarantar   na taya malamai, iyaye da ɗalibai murnar Sallar Layya. Allah Ya...
19/05/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu
Makarantar na taya malamai, iyaye da ɗalibai murnar Sallar Layya. Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya sanya mana albarka, rahama da nasara a duniya da lahira.
HUTUN SALLAH
📅 Ranar: 26/05/2026 = 1447/12/09
🕌 Bayan Sallar La’asar
⏰ Karfe: 04:00 – 05:30 PM
INSHA ALLAH
⚠️ Gayyatar ɗalibai kawai
Banda iyaye da ’yanuwa da abokanai
📌 Dawowa makaranta:
📅 Litinin 02/06/2026 = 1447/12/16
Taƙaitacciyar Addu’a
Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya albarkaci malamai, iyaye da ɗaliban DH, Ya sanya wannan Sallah ta zama alheri, rahama da nasara a garemu baki ɗaya. Eid Mubarak 🌙✨

EID HOLIDAY - D.H
May 26 • 4:00 – 5:30 PM • Modibbo Adama Mosque 2 • View details & RSVP

May 26 • 4:00 – 5:30 PM • Modibbo Adama Mosque 2 • View details & RSVP https://calendar.app.google/r3p5GNUfpJ5nTrWG8

Address

Damare Yola
Yola

Opening Hours

Monday 05:30 - 08:30
12:30 - 15:30
Tuesday 05:30 - 08:30
12:30 - 15:30
Wednesday 05:30 - 08:30
12:30 - 15:30
Saturday 05:30 - 12:00
Sunday 05:30 - 12:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DARUL HIKAM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category