30/08/2025
Sanarwa daga makaranta
Ustazah Hamida Abdulkarim Hamza, malama a ajin yara masu koyon baki da karatun Al-Qur’ani, tana tunatar da iyayen yara cewa an dawo daga dogon hutun karshen zango da aka tafi.
Wannan sanarwa ta fito ne daga Makarantar Mariya Litahfizil Qur’ani wa Ta’alimi.