Abu-Muslim El yakub

Abu-Muslim El yakub

Share

Qur'an reciter

17/08/2026
16/08/2026

Masha Allah, May Allah grant Us Good End.

08/07/2026

Alhamdulillahhi

03/07/2026

Allah Kasakamu Cikin AHLUL-QUR'AN, DUNIYA DA LAHIRA

24/06/2026

INA MAHADDATA QUR'ANI FILI DOMIN KU, A AMSA MANA WANNAN TAMBAYAR.

WATA AYAH CE A QUR'ANI HARAFIN " MEEM " TAZO SAU GOMA SHA SHIDA (16), A CIKIN AYAH DAYA. ?

24/06/2026

*Assalamu Alaikum* *Warahmatullahi* *Wa* *Barakatuh*

*_DAURA_* *_DAURA_* *_DAURA_* ,

Muna Sanarda Yan-Uwa DALIBAI cewa, Za'a Gabatarda *GAGGARUMAR* *DAURA* NA QARSHEN WATA,
kamar Haka :

*DATE* ; RANAR *LARABA* , *24/06/2026*

*VENUE* : *MASALLACIN* *AGGA*

*LITTAFIN: *BULUGHUL* *MARAM*

*TIME* : BAYAN SALLAR ISHA'

*MALAMI MAI GABATARWA* : MAL MIKA'IL HASSAN, ( CHIEF IMAM AGGA ISLAMIC CENTER)

ALLAH YA BAMU IKON HALARTAR.

ALLAH YAYIWA MALAM ALBARKA DAMU GABA DAYANMU.

SIGN:
*ABU-MUSLIM EL-YAKUB*
0806756 0079

Want your school to be the top-listed School/college in Yola?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Yola