Slm jama'a ga mahawara. Wasu mutane s**a je nemo itace adaji sun sari itace suna dawowa saida s**a zo bakin kofar gida sai daya yace kash na manta da gatarina bari in je indauko sai ya koma da itacen akansa baisaukarba cikuma dayan bai saukarda itacenba ya tsaya yana jiran abokinsa sai abokin yazo s**a ciga gida s**a saukarda itacen.
Shin wanene yafi wautanci
A. wanda yatsaya
B. wanda yatafi
gafilli gamai doki
Ehdil fedir
This is a islamic page makesure that everything you want to post is related witw islamic state. And so on.
Posting a violence words or harmful to this page or sexy picture can block you from this page. We want you to post prech and hadith and verses translation or calling for people wish will guid them to the right direction.
Wasu rahotonni da ba'a tabbatarba diga damaturu Yobe state arewa maso gashin nigeria. Na nuna cewa wasu boma bomai suntaci agari ayau jumma'a ayinda ake sheren bikin sallah karama Agarin. Ayayinda ake zana'izar wasu sama da hamsin a jihar gombe wanda suma bama bamai s**a hallaka ajiya alhami wata kasuwar takalmi agarin. Arewa maso gacin kasar. Tambaya anan cine wani irin kalubalene ke gaban shugaban kasa GMBuhari.
Shugaban kasa PMB yasallami hafsan hafsocin sojin kasar bakidaya. A yayinda boko haram s**a tsananta kai hare haren sarikanoke to me hakan ke nufi da yaki da boko haram. Dama ase gazawar manyan sojojine yake kawo jan kafa wajen yaki da kunkiyar. Mene ra'ayinku
Laifin dadi karewa gaci yau har munkai na 25 akwnakin azuminmu. To abin tunatarwa anan cine. Me mukayi nasamun lada a ranar gobe giyama? Nafilfilu nawa mukeyi akullum? Wani irin hobbasawane mukiyi na raya daren leilatul qadry?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Yola