27/07/2026
Alhamdulillah Wal Abdu Lillah
Angudanar da Maulidin Maulana Sheikh Ahmad Tijjani RTA a Zawiyar Maulana Sheikh Abdulkarim Khamis Numan
Dake Bakin Sabon Tashan Numan Yau 13 ga Safar 1448H dai dai da 27 ga July 2026
Maulana Sheikh ya gabatar da Karatun maulidin.
Muna Fata Allah ya bamu Albarkan Wanda aka ambata a bigiren.