04/06/2026
Assalamu alaikum 'yan uwa masu albarka wani Hacking na wannan page ɗin namu, muna ƙoƙarin shawo kan lamarin.
Duk wani post dakuka gani saɓanin abinda yashafi manufar ita wannan wannan page toh ba mune mukayi ba. Muna fatan za afahimcemu mungode sosai 🙏